Dhaka ko Daka babban birnin ƙasar Bangladesh ne.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, a kwai jimilar mutane miliyan ashirin a birnin. An gina birnin Dhaka a farkon karni na sha bakwai.
Dhaka | |||||
---|---|---|---|---|---|
ঢাকা (bn) ڈھاکہ (ur) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Bangladash | ||||
Division of Bangladesh (en) | Dhaka Division (en) | ||||
Babban birnin | | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 16,800,000 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 45,652.17 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Bangla (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 368 km² | ||||
Altitude (en) | 60 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1608 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor (en) | Atiqul Islam (en) (7 ga Maris, 2019) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 1000, 1100, 1200–1299 da 1300–1399 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+06:00 (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 02 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | dhakacity.org |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Dhaka, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.