Ashoka (304 BC zuwa 232 BC) sarkin Indiya ne.
Shi ne sarki na uku na daular Maurya.
Ashoka | |||
---|---|---|---|
268 "BCE" - 232 "BCE" ← Bindusara (en) - Dasaratha Maurya (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Patna, 304 "BCE" | ||
ƙasa | Maurya empire (en) Indiya | ||
Harshen uwa | Sanskrit | ||
Mutuwa | Patna, 232 "BCE" | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Bindusara | ||
Mahaifiya | Subhadrangi | ||
Abokiyar zama | Tishyaraksha (en) Karuvaki (en) Asandhimitra (en) Padmavati (en) (265 "BCE" - Devi (en) (285 "BCE" - | ||
Yara | |||
Ahali | Vitashoka (en) | ||
Ƴan uwa | view
| ||
Yare | Maurya dynasty (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Prakrit (en) | ||
Malamai | Upagupta (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, emperor (en) da Bhikkhu (en) | ||
Wanda ya ja hankalinsa | Gautama Buddha | ||
Imani | |||
Addini | Buddha |
Ana la'akari da shi a matsayin mafi girman sarkin Indiya har zuwa yau. Mulkinsa ya kasance daga 269 BC zuwa 232 BC a tsohuwar Indiya. Daular Emperor Ashoka tana kan mafi yawan yankunan Indiya, Pakistan, Afghanistan, Nepal, Bangladesh na yau. Wannan babbar daular Maurya ita ce daular Indiya mafi girma tun daga wancan lokacin har zuwa yau.
Sarkin sarakuna Ashoka kuma an san shi da ingantaccen gudanarwa da kuma inganta addinin Buddah daga babban daularsa. Ashoka ana ɗaukarsa ɗaya daga cikin mafi girma da karfi a duniya.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ashoka, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.