Wilfred Ndidi: Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Wilfred Ndidi (an haife shi a shekara ta 1996) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Ya buga wasan ƙwallo ma Ƙungiyar ƙwallon ƙasar Nijeriya daga shekarar 2015.

Wilfred Ndidi: Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya Wilfred Ndidi
Wilfred Ndidi: Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Rayuwa
Cikakken suna Onyinye Wilfred Ndidi da Onyinye Ndidi
Haihuwa Lagos, 16 Disamba 1996 (27 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Wilfred Ndidi: Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202013-201570
Wilfred Ndidi: Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar Najeriya2015-201510
Wilfred Ndidi: Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya  K.R.C. Genk (en) Fassara2015-2017
Leicester City F.C.2017-
 
Muƙami ko ƙwarewa defensive midfielder (en) Fassara
Lamban wasa 25
Nauyi 78 kg
Tsayi 188 cm
Wilfred Ndidi: Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya
Shehu Abdullahi a shekara ta 2017.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Aikin ƙwallo

Genk

A rana ta sha huɗu (14) janairu shekara 2015, Nath boys Academy ta zauna chinikin pounds dubu ɗari da tamanin (180000) kan ɗan ƙwallo Ndidi zuwa ƙungiyar ƙwallo to Genk. Washe gari sha biyar ga watar janairu aka gama chinikin ya tafi jahar Belguim ya buga ba Genk inda ya fara bugawa da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Charleroi ina aka chi su daya ba ramuwa, ya buga tsawon minti sabain da huɗu (74) kafin aka chirishi akasa Jarne Vrijsen .

Ranar da aka buga kakar wasan ƙwallon ƙafa na ƙwallon Belgium, Ndidi yachi ƙwallo daga nesa wanze ya zama ƙwallan da yafi ko wanne kyau a wannan shekaran. Bayan an so a fidda ƙwallon daga gidan abokan hamayyan su, Ndidi ya bugata zuwa barin dama ya chi , an auna saurin kwallon ya kama 111km/h.

Manazarta

Tags:

NijeriyaƘwallon ƙafa

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

LahadiSaddam HusseinJerin shugabannin ƙasar NijeriyaMaganin GargajiyaAdamu AdamuDauraKoriya ta ArewaTarihin Waliyi dan MarinaSafa da MarwaBola TinubuFati WashaDuniyar MusulunciAbu Ubaidah ibn al-JarrahCiwon nonoMuhammadu DikkoCiwon daji na fataKebbiWikiAbiyaMaryam MalikaJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Tudun WadaTarihin Annabawa da SarakunaSalim SmartBabban shafiSadi Sidi SharifaiShuaibu KuluTony ElumeluYaƙin Duniya na IIAli NuhuHajaraFati BararojiCalculusKalmaAbdullahi BayeroBayanauDikko Umaru RaddaAl-BakaraElriesa Theunissen-FourieTarayyar TuraiGurbataccen ruwa a CanadaAisha TsamiyaAbubakar Sani BelloHolandzplgzAl'adaAbubakar Tafawa BalewaMalmoSa'adu ZungurHadiza MuhammadNura M InuwaHyTanzaniyaAliyu Ibn Abi ɗalibGrand PYusuf (surah)Maryam shettyAbdullahi Bala LauMusa DankwairoJabir Sani Mai-hulaTaiwanAbubakarSheikh Ibrahim KhaleelMakkahNahiyaAdamawaVladimir PutinCaleb AgadaMaradiRabiu AliHauwa MainaArewacin Najeriya🡆 More