Wiki insakulofidiya ce ta ilimi na hakika, don haka ya zama dole duk abinda aka sa a bada madogarar bincike, wato inda aka samo shi.
Gabatarwa | Rajistar account | Yadda ake gyaran Wiki | Yadda ake mahadar shafi | Bada madogarar bincike | Shafukan tattaunawa | Manufofin Wiki | Karin bayani |
Ita kuma madogarar bincike dole ne ta kasance sahihiya, wato kamar sahihan jaridu, litattafai, mujallu da ma wallafaffun insakulofidiya. Su sahihan madogarar binciken dole ne su tabbatar da aukuwar al'amarin ko kuma ikirarin, amma kuma ba za'a lwafo abunda suka rubuta ba kai tsaye, domin hakan zai zama satan fasaha. Sabbin mukaloli, ko kuma ikirarin da ke a cikin mukaloli idan aka kasa samo sahihiyar madogarar bincike akansu, to dole ne a goge su daga Wiki Hausa / هَوُسَ.
Sannan yana da kyau, ku rubuta sunan marubucin mukalar da kuma kwanan wata, kamar haka:
A Visual editor ma dakwai hanyar sanya madogarar bincike a cikin sauki. Da zarar kun fara gyara mukala zaku iya latsa malatsin wanda zai bude akwatin sa bayani da zaku iya saka dukkan tushen bayanin.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Bada madogarar bincike, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.