cheatsheet

Wannan suna aiki a ko'ina cikin Wikipedia        


Hausa Wikipedia Cheatsheet

Bayani Abun da zaku sa Abun da zaku gani
Kwantaccen rubutu

''kwantacce''

kwantacce

Kakkauran rubutu '''kakkaura''' kakkaura
Kwantacce kuma kakkaura '''''Kwantacce kuma kakkaura''''' Kwantacce kuma kakkaura
Yin mahaɗa zuwa wani shafi [[Kano]]
[[Kaduna]]
Kano
Kaduna

Mahaɗar shafi da wani suna

[[Kano (jiha)|Kano]]

Kano

Mahaɗi zuwa sashe a cikin shafi

[[Nijeriya#Tarihi]]
[[Nijeriya#Tarihi|Tarihin Nijeriya]]

Nijeriya#Tarihi
Tarihin Nijeriya

Duk shafin da ba'a kirkira ba, inda aka sa shi cikin mahadar baka hudu "[[kamar haka]]" to zai nuna sunan da jar kala.

[[Misali]]

Misali

Mahadar shafin yanar gizo

https://www.ha.wikipedia.org

https://www.ha.wikipedia.org

Mahada mai nuna lamba kawai

[https://www.ha.wikipedia.org]

[1]

Mahaɗar shafin yanar gizo da kuma suna

[https://www.wikipedia.org/ Wikipedia]

Wiki

Soke rubutu a Shafukan tattaunawa.

An soke wannan rubutun

An soke wannan rubutun

Jan layi a ƙasar rubutu

An ja layi a kasan wannan rubutun

An ja layi a ƙasan wannan rubutun

Wannan suna aiki ne a farkon layi kawai.    
Bayani Abunda zaku sa Abunda zaku gani
Mahaɗar tura wani shafi zuwa wani shafin
Wannan dole ne a sashi a farkon layi kawai, kuma shi kaɗai a shafin.

#REDIRECT [[Shafin da ake so Mahaɗar taje]]

cheatsheet Shafin da ake so Mahaɗar taje

Mahaɗar tura wani shafi zuwa wani sashe a cikin wani shafin

#REDIRECT [[Shafin da ake so Mahaɗar taje#Sunan sashe]]

cheatsheet Shafin da ake so Mahaɗar taje#Sunan sashe

Zaɓar hawa-hawa a wurin sassan muƙala muƙala
Da zaran an samu sassa hudu a shafi, zai bayyana.

==Hawa na 2==
===Hawa na 3===
====Hawa na 4====
=====Hawa na 5=====
======Hawa na 6======

(Babu buƙatar amfani da  =Hawa na 1=  domin dashi sunan shafin yake amfani)

Hawa na 2

Hawa na 3

Hawa na 4

Hawa na 5
Hawa na 6
Jerin abubuwa

* Na ɗaya
* Na biyu
** Na ɗaya, a karkashin na biyu
* Na ukku

  • Na ɗaya
  • Na biyu
    • Na ɗaya, a karkashin na biyu
  • Na ukku
Jerin abubuwa da lambobi

# ɗaya
# Biyu
## Na ɗaya, a karkashin na biyu
# Ukku

  1. Na ɗaya
  2. Na Biyu
    1. Na ɗaya, a karkashin na biyu
  3. Na Ukku
Daidata rubutu a shafin tattaunawa
'

Na farko baya buƙatar komi
:daidaito na farko
::daidaito na biyu
:::daidaito na ukku
::::daidaito na hudu

Na farko baya buƙatar komi

    daidaito na farko
      daidaito na biyu
        daidaito na ukku
          daidaito na hudu

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ahmad S NuhuJerin ƙauyuka a jihar YobeLindokuhle SibankuluMisraFati BararojiJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaHussaini DankoHausa BakwaiJihar RiversRebecca RootHausawaBOC MadakiTutar Nijar2012Aisha TsamiyaNijeriyaModibo AdamaSheelagh NefdtNuhu PolomaƘungiyar Ƴantar da MusulmaiMasabata KlaasBebejiMasarautar KanoSalatul FatihSeyi LawMasarautar AdamawaSabuluAnnabi SulaimanBeverly LangKayan kidaJakiIbrahimJinin HaidaGoogleSani Musa DanjaGandun dajin Falgore na tara dabbobin dajiMuhammad Bello YaboMartin Luther KingWikiquoteDutsen ZumaMadinahElon MuskAbdullahi Azzam BrigadesSankaran NonoShareefah IbrahimAdo BayeroJerin Gwamnonin Jahar SokotoYobeDauramaOmkar Prasad BaidyaSaratu GidadoKhomeiniLarabaAminu Bello MasariJahar TarabaRakiya MusaBushiyaShams al-Ma'arifAdamAmina UbaKanoGeorgia (Tarayyar Amurka)Shah Rukh KhanSaudiyya2020Jerin ƙasashen AfirkaFati WashaKungiyar AsiriJerin kasashenZabo🡆 More