Mariam Chabi Talata Zimé Yérima 'yar siyasa ce 'yar kasar Benin wacce ita ce mataimakiyar shugaban kasar Benin a yanzu bayan an zaɓe ta a zaɓen shugaban ƙasar Benin a shekarar 2021 a matsayin mataimakiyar shugaba Patrice Talon.
An rantsar da ita a ranar 24 ga Mayu 2021.
Mariam Chabi Talata | |||
---|---|---|---|
23 Mayu 2021 - | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bembèrèkè (en) , 7 ga Yuli, 1963 (60 shekaru) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Mariam Talata, ita ce kuma mace ta farko da ta zama mataimakiyar shugabar kasar Benin. Tsohuwar malama kuma mai duba makaranta na ɗaya daga cikin ’yan mata kaɗan amma karuwar yawan mata da ke zuwa manyan mukamai a fadin yankin kudu da hamadar Sahara.
Tsohuwar farfesa ce a fannin falsafa kuma tsohuwar mataimakiyar shugaban majalisar dokokin Benin.
Ita mamba ce a jam'iyyar Progressive Union.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Mariam Chabi Talata, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.