Kursk ( Rasha : Курск) birni ne, da ke a ƙasar Rasha, a cikin yankin Kursk .
Yana kilomita 400 kudu da Moscow . Kursk shine inda babban yaƙin tanki ya faru a yaƙin duniya na 2, inda Tankokin Jamus 3000 da Tanks Soviet 5000 suka kaiwa juna hari. Soviet ta ci nasara a yaƙin.
Kursk | |||||
---|---|---|---|---|---|
Курск (ru) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Oblast of Russia (en) | Kursk Oblast (en) | ||||
Babban birnin | | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 450,977 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 2,364.23 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 190.75 km² | ||||
Altitude (en) | 250 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1032 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Igor Vyacheslavovych Kutsak (en) (3 ga Faburairu, 2022) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 305000 | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 4712 | ||||
OKTMO ID (en) | 38701000001 | ||||
OKATO ID (en) | 38401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | kurskadmin.ru |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kursk, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.