Masallacin Imam Ali haramin ( Larabci: حرم الإمام علي ), wanda aka fi sani da Masjid Ali ko Masallacin 'Alī, masallaci ne a Najaf, dake a ƙasar Iraƙi.
Yana cikin masallatai masu dumbin tarihi. Kuma yana cikin wurare masu daraja da ake yawan kaiwa ziyara, a mabanbantan lokuta.
Imam Ali Mosque | |
---|---|
حرم الإمام علي | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Irak |
Governorate of Iraq (en) | Najaf Governorate (en) |
Birni | Najaf |
Coordinates | 31°59′46″N 44°18′51″E / 31.9961°N 44.3142°E |
History and use | |
Opening | 977 |
Addini | Musulunci |
Karatun Gine-gine | |
Style (en) | Safavid architecture (en) |
|
.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Imam Ali Mosque, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.