Gaziantep birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Kudu maso Gabas, a ƙasar Turkiya.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2014, Gaziantep tana da yawan jama'a 1,556,381. An gina birnin Gaziantep kafin karni na arba'in kafin haihuwar Annabi Issa.
Gaziantep | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | |||
Province of Turkey (en) | Gaziantep Province (en) | |||
Babban birnin | Gaziantep Province (en) | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,567,205 (2017) | |||
• Yawan mutane | 205.08 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 7,642 km² | |||
Altitude (en) | 850 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Muhimman sha'ani | Siege of Aintab (en) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | 27 000 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+03:00 (en) | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | gaziantep.bel.tr | |||
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Gaziantep, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.