Fikayo Tomori

Oluwafikayomi Oluwadamilola Fikayo Tomori (an Haife shi a 19 Disamba 1997) ya kasance kwararren ɗanwasan ƙwallon ƙafa ne,wanda ke buga wasa a ƙungiyar kulub din Chelsea.Ya wakilci ƙasar Canada da England a matakan wasan matasa.

Fikayo Tomori Fikayo Tomori
Fikayo Tomori
Rayuwa
Cikakken suna Oluwafikayomi Oluwadamilola Tomori
Haihuwa Calgary, 19 Disamba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta unknown value
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Fikayo Tomori  A.C. Milan-
Fikayo Tomori  England national under-20 association football team (en) Fassara-
Fikayo Tomori  England national under-21 association football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa centre-back (en) Fassara
Lamban wasa 23
Nauyi 79 kg
Tsayi 185 cm
Fikayo Tomori
tomori in action
Fikayo Tomori
fikayo tomori a wasan su da Liverpool
Fikayo Tomori
fikayo tomori a wasan su da shieffle utd

Matakin wasa

Chelsea

2005–16: Matakin matasa

Fikayo Tomori 
Tomorrow a cikin filin wasa

Tomori ya fara wasa a Chelsea a matakin under-8 level inda ya kai ga har zuwa matakin akademy. Ya kasance daga cikin matasan Chelsea waɗanda suka lashe gasar UEFA Youth League har sau biyu a jere kuma da lashe FA Youth Cup a 2015 da 2016.

A 11 Mayu 2016, Tomori an sanya shi a cikin yan wasan na benci na Kulub din Chelsea tare da abokin wasansa, kamar Tammy Abraham da Kasey Palmer, a wasan da Chelsea ta buga 1–1 da Liverpool. Duk da haka, bai sami damar buga wasa na biyu ba a Anfield. A 15 Mayu 2016, A wasan Chelsea na karshen kakar 2015/16, Tomori ya samu daman buga wasa da sukayi 1–1 da Premier League champions Leicester City, inda ya canji Branislav Ivanović a minti na 60th. Tomori ya samu shiga cikin waɗanda suka je ƙasar Tarayyar Amurka dan yin wasannin gabanin kaka, amma bai samu ya buga wasa ko ɗaya ba Tamuri ya koma kungiyan AC Milan a matsayin aro inda har yanzu Yana buga Wasa a chan. A 1 Augusta 2016, Tomori ya sanya hannu a kwantaragi na shekara huɗu a 2016–17. A 12 Augusta 2016, Tomori ya sanya riga lamba 33 gabanin fara kakar shekarar wanda canji ne daga 43 da ya fara sawa da farko.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Tags:

Fikayo Tomori Matakin wasaFikayo Tomori ManazartaFikayo TomoriChelsea F.C.Ƙwallon ƙafa

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Tekun AtalantaYaƙin BadarBello Muhammad BelloAzman AirIbrahim NarambadaZazzauElon MuskKebbiȮra KwaraMutuwaNonkululeko MlabaMikiyaLawan AhmadAbdulwahab AbdullahJami'ar BayeroSafiya MusaEliz-Mari MarxKiristancivietnamAbduljabbar Nasuru KabaraGangaIsah Ali Ibrahim PantamiMuhammadu Sanusi IAfirka ta YammaKimiyya da fasahaSankaran NonoAngo AbdullahiAbubakarSojaKokawaZubar da cikiGwiwaGandun dajin Falgore na tara dabbobin dajiTalo-taloDageHutun HaihuwaYaƙin Duniya na IIWasan kwaikwayoAminu Sule GaroBarau I JibrinMasallacin AnnabiAliyu Mai-BornuIraƙiBirnin KuduZintle MaliKwalliyaSheelagh NefdtMalam Lawal KalarawiWakilan Majalisar Tarayyar Najeriya Daga SokotoBola TinubuHussain Abdul-HussainKalabaTarihin HausawaSarakunan Gargajiya na NajeriyaKanunfariSallahMain PageTarihin Dangantakar Najeriya da AmurkaBabban 'yanciBulus ManzoAl'adaKogin HadejiaMuhammadu BelloVladimir LeninMatan AnnabiUmar M ShareefIbrahim Hassan DankwamboGombe (jiha)Jerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaHadiza MuhammadAnnabawa a MusulunciGumelIndonesiyaAttahiru Bafarawa🡆 More