Chiang Mai (da Thai: เชียงใหม่) birni ne, da ke a yankin Chiang Mai, a ƙasar Thailand.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Chiang Mai tana da yawan jama'a 960,906. An gina birnin Chiang Mai a karni na sha uku bayan haihuwar Annabi Issa.
Chiang Mai | |||||
---|---|---|---|---|---|
เทศบาลนครเชียงใหม่ (th) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Constitutional monarchy (en) | Thailand | ||||
Province of Thailand (en) | Chiang Mai (en) | ||||
Amphoe (en) | Mueang Chiang Mai (en) | ||||
Babban birnin | Chiang Mai (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,198,000 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 2,958.02 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 405 km² | ||||
Altitude (en) | 310 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 13 century | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 50000, 50200, 50100 da 50300 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+07:00 (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 53 da 52 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | cmcity.go.th |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Chiang Mai, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.