Bello Dan Maliki (an haife shi a shekara ta 1887, ya rasu kuma a cikin shekara ta 1926) shine sarki na 8 na Etsu Nupe na Nupe daga shekara ta 1916 zuwa shekara ta1926.
Bello dan Maliki | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1887 |
Mutuwa | 1926 |
Sana'a |
A shekara ta 1918 shi ne sarki na farko da ya sayi mota kasancewar a lokacin ba a gina titin Bida ba kuma dukkanin al'umman Kasar Nijeriya da masarautar sun amfana da motar.
Ya kasance daga gidan sarautar Usman Zaki na daular Fulani Nupe.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Bello dan Maliki, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.