Birnin Kebbi: Babban birnin gudanarwar jihar Kebbi

Birnin Kebbi, birni ne wanda yake a yankin Arewa Maso Yammacin Najeriya.

Shine cibiyar Jahar Kebbi kuma shine mazaunin Masarautar Gwandu. A kidayar shekara ta 2007 akwai yawan jama'a a birnin kimanin 125,594. Kebbi mafiya yawan mutanen jahar Hausawa ne da Fulani kuma Musulunci ne addinin da kuma yafi rinjaya a birnin. Birnin Kebbi ne mazaunin fadar Masarautar Kebbi a da, wadda daga baya ta koma garin Argungu bayan bude ta da Gwandu ya yi a shekara ta 1831.

Birnin Kebbi: Babban birnin gudanarwar jihar KebbiBirnin Kebbi

Wuri
Birnin Kebbi: Babban birnin gudanarwar jihar Kebbi
 12°27′N 4°12′E / 12.45°N 4.2°E / 12.45; 4.2
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKebbi
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 125,594
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 228 m
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Birnin Kebbi local government (en) Fassara
Gangar majalisa Birnin Kebbi legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Yanayi

Birnin Kebbi: Babban birnin gudanarwar jihar Kebbi 
Taswirar kogin Sokoto

Birnin Kebbi na nan gefen kogin Sokoto wato Sokoto River. Akwai hanyar da ta hada birnin da garin Argungu (kilomita 45 daga Arewamaso gabashin birnin), Jega (kilomita 35 kudu maso gabas), da Bunza (kilimita 45 Kudu maso Yamma).

Manazarta

Tags:

ArgunguFulaniHausawaKebbiMusulunciNijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Diana Hamilton (makaɗiya)Real Madrid CFSomaliyaTsamiyaKerry JonkerCristiano RonaldoRukunnan MusulunciTarayyar AmurkaKimiyyaTattalin arzikiVirgilGiginyaAbdullahi Umar GandujeHamza al-MustaphaBincikeMaryam shettyKyautar AlbertineMaadhavi LathaAbubakarJerin Gwamnonin Jihar ZamfaraJerin sarakunan KatsinaHabbatus SaudaMutanen FurSudanMuhammad AliBasirWakilan Majalisar Taraiyar Najeriya daga KanoSalatul FatihJigawaƘwalloBoni HarunaBabban Birnin Tarayya, NajeriyaDabbaSadarwaAmurkaAljeriyaAminu Ibrahim DaurawaHawan dabaBirtaniyaAjingiTarihin Annabawa da SarakunaYankin Arewacin NajeriyaKareSokotoAskiBuhariyyaGoogleZariyaMala'ika JibrilBorisFasahaCiwon hantaAbdulwahab AbdullahBlaise PascalGrand PMutuwaTandi IndergaardHalima Kyari JodaMaganin gargajiyaFasa kwariSani DauraKhalifofi shiryayyuJihar KogiAddiniSarauniya AminaOndo (jiha)BamakoZaitunBaƙaken hausaUsman Ibn AffanAnnabi IbrahimSallar Nafila🡆 More