A.p.j. Abdul Kalam

(Tamil அவுல் பகீர் ஜைனுலாப்தீன் அப்துல் கலாம்), 15 ga Oktoban 1931 – 27 ga Yulin 2015) masanin kimiyyar jiragen sararin samaniya ne wanda ya zama shugaban kasar Indiya tsakanin shekarar 2002-2007.

An haifeshi kuma ya girma a kauyen Rameswaram, Tamil Nadu kuma ya karanci ilimin kimiyyar kere-kere da ilimin gyara tauraron dan'adam. Ya kuma sha rike mukamai na maigudanarwa a ma'aikatun kimiyya da fasahar kere-kere, mafiya yawanci a Cibiyoyin hukumomin tsaro na kasar Indiya. A sakamakon aikin da yayi a fannin kere-kere ne yasa ake kiran sa da Harsahin Indiya. Ya kuma bayar da gudunmuwa wajen samar da Nukiliyan Kasar Indiya wato Pokhran-II a 1998, karo na farko tun bayn wanda akayi a 1974.

A.p.j. Abdul Kalam A.P.J. Abdul Kalam
A.p.j. Abdul Kalam
Murya
shugaban ƙasar Indiya

25 ga Yuli, 2002 - 25 ga Yuli, 2007
K. R. Narayanan (en) Fassara - Pratibha Patil (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Rameswaram taluk (en) Fassara, 15 Oktoba 1931
ƙasa Indiya
Dominion of India (en) Fassara
Harshen uwa Tamil (en) Fassara
Mutuwa Shillong (en) Fassara, 27 ga Yuli, 2015
Yanayin mutuwa Sababi na ainihi (cardiac arrest (en) Fassara)
Ƴan uwa
Abokiyar zama Not married
Karatu
Makaranta St Joseph's College, Tiruchirappalli (en) Fassara
University of Madras (en) Fassara
Oakland University (en) Fassara
Harsuna Tamil (en) Fassara
Talgu
Harshen Hindu
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Q10497074 Fassara, injiniya da Malami
Muhimman ayyuka Wings of Fire (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Musulunci
Jam'iyar siyasa no value
IMDb nm1527897
abdulkalam.nic.in…
A.p.j. Abdul Kalam
A.p.j. Abdul Kalam
Dr A P J Abdulkalam
A.p.j. Abdul Kalam
Dr.APJ.Abdul Kalam National memorial
A.p.j. Abdul Kalam
A.P.J. Abdul Kalam

An zabi Kalam a matsayin shugaban kasar India a 2002 bisa ga goyon bayan jam'iyyar Bharatiya Janata Party mai mulki, da kuma jam'iyyarIndian National Congress mai adawa. Gabadaya anfi sanin sa da Shugaban Al'uma. banyan kammala zango daya kacal na mulkin sa ne sai ya dawo kan rayuwar sa ta baya wato rayuwa irin ta farar hula Rubuce-rubuce da al'amura na harkokin jama'a. Ya samu lambobin yabo da kyaututtuka da dama wadda ta hada da babbar lambar girmamawa ta kasar Indiya wato kyautar Bharat Ratna. Kalam ya rasu ranar 27 ga Yuli 2015 yayin da yake gabatar da jawabi a makarantar Indian Institute of Management Shillong, inda nan take ya fadi kasa, ya rasu yana da shekaru 83. Dubban mutane ne cikin harda jami'n Gwamnatin kasar Indiya suka halarci jana'izar sa da akayi a kayen su na Rameshwaram, inda aka binne shi cikin girmamawa.

Manazarta

Tags:

IndiyaTamil Nadu

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Nura M InuwaAliyu Ibn Abi ɗalibJerin Sunayen Gwamnonin Jihar JigawaZubeAbdulwahab AbdullahBeninRubutaccen adabiTarihin Gabas Ta TsakiyaShuwakaLebanonSarauniya AminaCarles PuigdemontTsarin DarasiAbdullahi BayeroArmeniyaOsama bin LadenKarin maganaLara GoodallKebbiKasashen tsakiyar Asiya lMasarautar AdamawaMamman DauraRundunar ƴan Sandan NajeriyaAl Kur'aniLehlogonolo TholoZirin GazaSule LamidoIbrahim GaidamTekun AtalantaRagoMaikiGudawaRahama SadauSulluɓawaTarayyar AmurkaShari'aKairoKimiyya da fasahaJerin ƙauyuka a jihar KebbiAli NuhuShabnim IsmailAjamiRobyn SearleTsakaKaruwanciAlqur'ani mai girmaJerin ƙauyuka a jihar YobeMafalsafiAsturaliyaAddiniKiristanciJerin ƙauyuka a jihar SakkwatoArewa (Najeriya)Fafutukar haƙƙin kurameSa'adu ZungurClassiqChristopher GabrielGhanaBakar fataIsah Ali Ibrahim PantamiHadiza AliyuMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoAlgaitaHawan jiniAljeriyaZamfaraKabewaAbba el mustaphaYaƙin UhuduSaratu GidadoOga AmosBincikeGwiwaMusawaIbrahim ibn Saleh al-Hussaini🡆 More