Barkono tsirrai ne acikin kayan lambu ko kayan Gwari yana cikin kayan hadi na abinci da ake amfani da shi na yau da kullum.
Barkono | |
---|---|
Group (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | kayan miya |
Suna saboda | Shimla (en) |
Natural product of taxon (en) | barkono da Capsicum annuum var. annuum sweet cultivar group (en) |
Barkono kalmace wadda ake amfani da ita domin Sarrafa harshe da kuma iya amfani dashi kan ita kalmar ta rabu gidaje da dama. Kamarsu:
Barkono sunane wanda ake amfani dashi ga wani kalar tsiro na kayan gona da lambu yanada kyawon fitowa musamman a kan kyakkyawar kasa irinsu Jigawa da kuma jangargari.
Ana noma shi mafiyawanci don samun kudi kasancewarsa mai amfani wurin dadin dandanon abinci yana da tururi da zafi idan ka ci shi da yawa a abinci ko kuma ba hadin sirki amma yana da dadin dandano da gyara abincin alfarma.
Ana amfani da barkono a cikin misalai dake iya zuwa a cikin jimla domin siffanta wani abu mai ban al'ajabi da kuma rashin tabbas na dabi'u domin a nuna zarra ko kuma kwazo misali.
Shi kamar barkono yake a ido
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Barkono, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.