Bakari Nondo Mwamnyeto (an haife shi a ranar 5 ga watan Oktoba 1995) kwararren dan wasan kwallon kafa ne dan Kasar Tanzaniya wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Matasan Afirka da Kungiyar kwallon kafa ta Tanzaniya.
Bakari Mwamnyeto | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Tanzaniya, 1995 (28/29 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Mwamnyeto ya fara babban aikinsa na wasa tare da kungiyar Coastal Union a gasar Premier ta Tanzaniya, daga karshe ya zama kyaftin dinsu. Ya koma cikin Matasan Afirka a ranar 14 ga Agusta 2020.
Mwamnyeto ya fara wasansa na farko tare da tawagar kasar Tanzaniya a wasan sada zumunci da suka yi da Rwanda a ranar 14 ga Oktoba 2019. Ya kasance cikin tawagar 'yan wasan da aka kira zuwa gasar cin kofin kasashen Afirka na 2020.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Bakari Mwamnyeto, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.