Bahir Nayaya

'Bashir Nayaya jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood ya dade yana fim a masana'antar Yana taka rawa a matsayin UBA a masana'antar.

Ya fito a shahararren fim din Nan na Tashar Arewa 24 Mai suna KWANA CASA'IN inda ya fito a suna malam nura baban safara,u, fim din ya Kara haskaka shi a idon duniya.

Takaitaccen Tarihin Sa

Bashir Nayya jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud an haife shi a ranar 4 ga watan fabrairu shekarar 1968 a jihar Kano. Ya fara fim Yana da shekaru 40 , ya fara a shekarar 2008 tun daga Nan yake aktin a matsayin UBA. Kafin kanniwud shi Dan kasuwa ne Amma Sha,awan sa da masana antar yasa ya shigo ya bar kasuwancin. Farkon fim dinsa shine fim Mai suna"Dijangala" Wanda akayi a shekarar 2008.

Fina finan sa.

  • Dijangala(2008)
  • HUBBI(2012)
  • Dan baba(2009)
  • Gabar cikin Gida(2013)
  • Rai dangin goro(2013)
  • Sarki jatau(2013)
  • Bana bakwai(2008)
  • Yancin(2015)
  • Mijin yarinya

Manazarta

Tags:

Kannywood

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Joko WidodoGoroKazaJerin ƙauyuka a jihar KebbiGuamDelta (jiha)FalasdinawaDaular Musulunci ta IraƙiTarihin falasdinawaMaiduguriAdwoa BadoeFuruciIdahoJerin ƙauyuka a Jihar GombeChileHong KongBirtaniyaAaron BoupendzaTuranciYammacin AsiyaRahma MKSallolin NafilaIstanbulKhulafa'hur-RashidunBudurciNBCImam Al-Shafi'iTogoAnnabi IbrahimISBNSudanMuslim ibn al-HajjajKimiyyaJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KanoSani Musa DanjaBidiyoPakistanJohn Paul na BiyuMakkahAbubakar RimiKwakwalwaHauwa'uNana Asma'uHawainiyaDauda Kahutu RararaCiwon zuciyaZomoNas DailyJudith MbougnadeBurkina FasoBiotechnologyMancalaJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaNijeriyaJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaDankalin turawaAbba el mustaphaYemenKazaureWajen zubar da sharaDauda LawalSadiya GyaleFaris AbdallaCristiano RonaldoAureTattalin arzikin NajeriyaAbujaJinin HaidaKaduna (jiha)Asabe MadakiZogaleJerin gidajen rediyo a NajeriyaAdjoua Flore KouaméYerevanVladimir LeninAnas HalouiAjami🡆 More