Ameh Ebute (an haifeshi ranar 16 ga watan Mayun 1946) lauyan Najeriya ne kuma ɗan siyasa.
Ya kasance shugaban majalisar dattawan Najeriya a ƙarshen jamhuriya ta uku.
Ameh Ebute | |
---|---|
Ɗan Adam | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Shekarun haihuwa | 16 Mayu 1946 |
Wurin haihuwa | Benue |
Harsuna | Turanci da Pidgin na Najeriya |
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya |
Muƙamin da ya riƙe | mamba a majalisar dattijai ta Najeriya da Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya |
Hair color (en) | black hair (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ameh Ebute, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.