Hajiya Aisha Isa Yuguda (An haife ta a shekara ta alif 1970).
ta auri gwamnan Jihar Bauchi a ƙasar Nijeriya Mallam Isa Yuguda kuma suna da yaya 6.
Aisha Isa Yuguda |
---|
Yar aikin sakai ce, ta dage wajen ganin cewa dukkan yara sun samu ingantaccen karatu musamman na Jihar Bauchi. Ta tallafawa mata wajen inganta rayuwarsu da sama musu sana’a. Ta tallafawa matasa wajen karatu duk a lokacin da mijinta yake Gwamnan Jihar Bauchi.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Aisha Isa Yuguda, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.