Ahmad Babba Kaita: Wannan dan siyasar Najeriya ne

Ahmad Babba Kaita (An haifi Kaita ne a ranar 8 ga watan Satumba, shekarata 1968), kuma bahaushe ne.

Ahmad Babba Kaita: Wannan dan siyasar Najeriya ne Ahmad Babba Kaita
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

ga Yuni, 2019 - Mayu 2023
District: Katsina North
Rayuwa
Cikakken suna Ahmad Babba Kaita
Haihuwa 1968 (55/56 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Congress for Progressive Change (en) Fassara

Karatu da Aiki

Ya yi karatun firamari a Sada Primary School dake a Kankiya tsakanin 1974 zuwa 1980. Ya koyi karatun addini saga wurin mahaifinshi. Ya yi karatu a kwalejin Kufena Wusasa Zariya a jihar Kaduna tsakanin 1980 zuwa 1985. Ya yi karatun digiri na farko akan sociology a Bayero University dake Kano a 1992, bayan ya kammala sai yayin bautar kasa a jihar Fatakut a shekar 1994 zuwa 1995. Bayan ya kammala bautar kasa yayi aiki a Splendid International Limited, daya daga cikin kamfanonin mai da iskar a Najeriya, har na tsawon shekara 15 wanda ya kai matsayin manajin darakta. Ya kuma yi aiki a Everglades Agencies Limited kafin ya shiga siyasa Ya kuma kasance mamba na Majalisar wakilan Najeriya, wanda ke wakiltar kwantuwansin Kankia/Ingawa/Kusada Jihar Katsina, Najeriya. Ya zama mamba ne a shekarar 2011.

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Daular RumawaKa'idojin rubutun hausaMakkahGafiyaRukunnan MusulunciDutsen ZumaPhilippa JohnsonYaƙin UhuduYouTubexul5eSallar Idi BabbaTakaiShade OkoyaMasarautar GombeGarkoGabas ta TsakiyaIndonesiyaKisan ƙare dangi na RwandanAbincin HausawaAishwarya RaiHarsunan NajeriyaTinsel (TV series)Adam A ZangoRabi'u DausheKashiJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaSunnahKabiru NakwangoKhadija MainumfashiUnilever Nigeria PlcBarkwanciMarta (mai wasan ƙwallon ƙafa)Abubakar Shehu-AbubakarCiwon hantaNarendra modiDauraTarihin AmurkaHauwa MainaAlhaji Muhammad Adamu DankaboIsah Ali Ibrahim PantamiJerusalemNomaBiyafaraHaɗejiyaWikidataƘarama antaIllse DavidsFiqhun Gadon MusulunciMaryam BabangidaTaimamaFelix A. ObuahAlhaji Ahmad AliyuDinare na LibyaUmmi RahabMichael JacksonIzalaSoyayyaMarissa Stander Van der MerweSalman KhanKungiyar Kwadago ta NajeriyaHassan Sarkin DogaraiKabiru GombeTanzaniyaMaitatsineSana'oin ƙasar HausaSokotoMaria al-QibtiyyaWikiAbdullahi Abubakar Gumel🡆 More