Afakriya Aduwa Gadzama mni, OFR (an haife shi a ranar 22 ga watan Nuwanba,a shekara ta alif 1953 ) ɗan Nijeriya ne, kuma jami'in tsaro wanda ya zama Darekta Janar na Hukumar tsaro ta farin kaya (SSS) daga watan Augusta shekarar 2007 bayan shugaban ƙasa Umaru Musa Yar'Adua ya naɗa shi.
Afakriya Gadzama | |||
---|---|---|---|
ga Augusta, 2007 - Satumba 2010 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Askira/Uba, 22 Nuwamba, 1953 (70 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Karatu | |||
Makaranta | Kwalejin Barewa Jami'ar Ahmadu Bello | ||
Harsuna | Turanci Hausa Larabci Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Imani | |||
Addini | Musulunci |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Afakriya Gadzama, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.