Cinema sabuwar masana'anta ce mai tasowa a Sudan ta Kudu .
Sinima a Sudan ta Kudu | ||||
---|---|---|---|---|
cinema by country or region (en) | ||||
Bayanai | ||||
Facet of (en) | cinematography (en) | |||
Ƙasa | Sudan ta Kudu | |||
Wuri | ||||
|
Ya zuwa shekarar 2011, babu koda ɗakin kallon Finafinai ɗaya a ƙasar Sudan ta Kudu. AsAs of 2011[update], sannan dukkan ƴan ƙasar sun dogara ne da Gidan talabijin na Sudan ta Kudu wanda ake kira da SSTV. A ta bakin manajan Sudan ta Kudu Elfatih Majok Atem, "Mafi yawan ƴan ƙasar masu shirya Finafinai basu da ƙwarewar harkokin Finafinai. Masu ƙwarewa kuma basu da kayan aiki ingantattu.."
Sudan ta Kudu ta samu 'yancin kai a shekarar 2011; daidai shekaru shida bayan kammala Yaƙin Basasar Sudan na Biyu wanda ya haifar da rugujewar gidan sinima na Capital Juba kawai. A cikin shekarar 2011, Daniel Danis ya ba da umarnin fim ɗin farko na Sudan ta Kudu, Jamila .
A shekarar 2016, Sudan ta Kudu ta shirya bikin fim na farko, bikin fina-finai na Juba . Bikin ya kunshi taron masana’antar shirya fina -finai, kuma na biyu da aka shirya za a yi a Sudan ta Kudu. Simon Bingo ne ya assasa wannan biki, an yi shi ne don rage mummunan hoton Sudan ta Kudu a matsayin ƙasa mai fama da yaƙe-yaƙe tare da haɓaka al'adun Sudan ta Kudu da fasaha.
Ƙungiyoyi da yawa a cikin ƙasar suna neman haɓaka harkar fim ta masu yin fim na cikin gida:
Sinima a Afrika |
Sinima a Afrika | Afrika ta Kudu | Afrika ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK)|Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Mauritius | Muritaniya | Misra | Moroko | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Sinima a Sudan ta Kudu, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.