Murhu

Murhu ko Murahu yana daga kayan aikin gida Murhu dai abu ne da ake amfani da shi wajen dafa abinci da sauran girke-girke.

Na abinci ne ko na wani abu ne da ake ɗorawa akan murhu. Duk da dai yanzu murhu ya zama tarihi a birni sai dai a ƙauyuka.

MurhuMurhu
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na stove (en) Fassara
Murhu
murhu
Murhu
Murhun gargajiya wanda aka sani iyaye da kakanni Akwai murhun duwatsu daake sakawa guda uku akwai Kuma murhun falanke irin Wanda kuma masu sana'an kwale kwale sukeyi Wanda ake zira itace aciki Sannan kuma yanzu Zamani yazoda murhun gawayi Wanda akeyinshi Da wayan dakecikin tayan manyan motoci Bayan ankona tayoyin

Asali

Sannan asali dai ana amfani da duwatsu ne guda uku wajen haɗa murhu, to sai dai yanzun kuma akwai cigaba da aka samu na murhun zamani wanda maƙera suke ƙera shi sai kuma wanda tekanolojin zamani ya kawo kamar wanda ake amfani dashi ta hanyar wutar lantarki da dai sauransu. Wani lokacin akan haɗa duwatsu biyar sai ya zamo murhun tuwo da miya

Hotuna

Murhu 
Murhu
Murhu 
Murhun ƙarfe na zamani
Murhu 
wani ƙaton murhu na yumɓu (na ƙasa)
Murhu 
murahun ƙasa
Murhu 
murhun gas na zamani

Manazarta

Tags:

Gida

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

SafaAbdul Fatah el-SisiIbrahim AttahiruVAbdulmumin JibrinRubutaccen adabiRaymond DokpesiNMomee GombeNekedeHaɗejiyaSahabban AnnabiFankasauKievAdabin HausaGwamnonin NajeriyaDanko/WasaguNajeriyaIbrahim GaidamKhartoumGeroMalmoAzumi A Lokacin RamadanRonaldo (Brazil)Alhassan DantataNamijiBrian IdowuJa'afar Mahmud AdamLalleAhmad Mai DeribeSulejaGwamnatin Tarayyar NajeriyaUwar Gulma (littafi)Umar Abdul'aziz fadar begeAbzinawaAl-Baqi'AfirkaAmina J. MohammedHukumar Lafiya ta DuniyaNicosiaShugabanciIyalin Joe BidenAfirka ta YammaBanu Gha MadinawaAbdul Rahman Al-SudaisKazaBNana Asma'uYa’u Umar Gwajo GwajoMutuwaLebanonƘur'aniyyaCiwon zuciyaIsaJakiKanuriAbu Ubaidah ibn al-JarrahManchester United F.C.Ƴancin karamciZaynab AlkaliNijeriyaMohammed AbachaLamin YamalKatsina (jiha)Larabcin ChadiYammacin SaharaHarkar Musulunci a NajeriyaAminu Bello MasariMike Adenuga🡆 More