Shinkafa Da Taliya

Shinkafa da Taliya wani nau'in abinci ne wanda ake samunshi musamman a kasar hausawa.

Ana dafa abincin ne hadi da Shinkafa da kuma taliya.

Yadda ake Girka Shinkafa da Taliya

Kayan da ake bukata

  1. Shinkafa
  2. Taliya
  3. Carrot
  4. Tarugu
  5. Tattasai
  6. Albasa
  7. Dandano
  8. Curry
  9. Kifi
  10. Mai
  11. Ruwa
Shinkafa Da Taliya 

Yanda ake dafawa

  • Mataki 1

Zaki daura tukunyarki tsaftatacciya kan murhu sae ki ruba ruwa ki saka curry sae ki rufe

  • Mataki 2

Idan tukunyarki ta tafasa sae ki kawo shinkafarki ki motse ki rufe baya 10 min sae ki kawo taliyarki ki zuba karki kareta ki sakata yanda take sae ki motse bayan 5 min sae ki sauke ki dauraye ki ajiye

  • Mataki 3

Sae ki yanka tarugunki da attasae da albasa da lawashi amma ko wanne amai mazubinshi daban

  • Mataki 4

Sai zuba Mai cikin tsaftatacciyar pan inki me girma sae idan ya fara zafi sae ki zuba tarugunki,tattasae,kifi, carrot, dandano,curry sae kita motsawa idan carrot inki y fara taushi sae ki kawo shinkafarki da taliya da Kika tsane sae ki zuba kina motsawa ahankali saboda kar taliyarki ta kare kuma kar shinkafarki ta dame.

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Yankin Arewacin NajeriyaKano (birni)Bello TurjiDageLiverpool F.C.AzontoKhomeiniAlgaitaMartin Luther KingCiwon daji na fataBakan gizoFaransaArewacin NajeriyaTarayyar AmurkaFrancis (fafaroma)Annabi IsaTakaitaccen Tarihin Ka’idojin Rubutun Hausa (II)Yadda ake dafa alkubusMorellHussaini DankoCiwon nonoRanoMaikiBauchi (jiha)Rakiya MusaAgadezLilin BabaHamza al-MustaphaSheelagh NefdtGudawaMata TagariSoKiwoMafalsafiMaɗigoDinesha DevnarainSani AbachaAyislanKannywoodSiriyaShi'aAli NuhuOmar al-MukhtarIbrahim Ahmad Maqari2012Yanar Gizo na DuniyaKalabaMaryam NawazYemenLadidi FaggeMax AirBarewaGrand PNasir Ahmad el-RufaiTumfafiyaRamin ThaboTarken AdabiBincikeAbincin HausawaShareefah IbrahimStacy LackayFalasdinuSani Umar Rijiyar LemoLindokuhle SibankuluAlmaraNafisat AbdullahiTukur Yusuf BurataiRabi'u RikadawaLarabawaSaratu GidadoBello Muhammad BelloZahra Khanom Tadj es-SaltanehNondumiso ShangaseAliyu Mai-Bornu🡆 More