Marcus Rashford

Marcus Rashford (an haife shi a ranar 31 ga watan October shekarar 1997) dan'wasan kwallon kafa dan kasar Ingila, wanda Dan wasan gaba ne shi a kasar sa da kuma a kungiyarsa ta Manchester United.

Marcus Rashford Marcus Rashford
Marcus Rashford
Rayuwa
Haihuwa Manchester, 31 Oktoba 1997 (26 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Ashton-on-Mersey School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da philanthropist (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Marcus Rashford  England national under-16 association football team (en) Fassara2012-201220
Marcus Rashford  England national under-18 association football team (en) Fassara2014-201420
Manchester United F.C.2015-unknown value25879
Marcus Rashford  England national association football team (en) Fassara2016-unknown value5917
Marcus Rashford  England national under-21 association football team (en) Fassara2016-201613
Marcus Rashford  England national under-20 association football team (en) Fassara2016-201620
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 10
Nauyi 70 kg
Tsayi 180 cm
Wurin aiki Manchester
Kyaututtuka
marcusrashfordofficial.com
Marcus Rashford
rashford da kayan training
Marcus Rashford
rashford tare da wani Dan wasa
Marcus Rashford
rashford Yayin wasa
Marcus Rashford
rashford Akan Layin buga wasa a shekarar 2016

Yafara buga wasa a Manchester United tun yana shekara bakwai, ya zura kwallo biyu a wasan sa na farko a kungiyar manchester (wasan da sukayi a gasar UEFA Europa League) bayan raunin da mai buga gaba wato Anthony Martial yasamu), da kuma wasansa na farko a Premier League a watan Febrairu 2016 (da su da Arsenal). Yakuma ci kwallo a wasansa na farko a wasan Manchester derby, da wasan League Cup da kuma a wasansa na farko a UEFA Champions League.

Marcus Rashford
rashford a rigar sa ta Manchester United
Marcus Rashford
rashford 2018 a rigar team din England
Marcus Rashford
rashford a cikin fili da kayar England
Marcus Rashford
rashford tare da yan kungiyar shi a England
Marcus Rashford
Rashford yana buga bugun daga kai sai mai tsarin gida
Marcus Rashford
rashford Yayin shiga match.

Rashford yaci kwallo a wasansa na farko ma kasarsa England a watan May 2016, wanda yasa yazama mafi karancin shekaru a yan'wasan Ingila da yaci kwallo a wasansa na farko a wasan duniya..

HOTUNA

Manazarta

Tags:

Manchester United F.C.

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Hassan Usman KatsinaMuhuyi Magaji Rimin GadoAnnabi SulaimanNuhu PolomaMasarautar DauraTsadaПAbubakar Atiku BaguduZahra Khanom Tadj es-SaltanehJerin gwamnonin jihar JigawaTuraiMuhammad al-Amin al-KanemiSabuwar Gini PapuwaMoldufiniyaWajen zubar da sharaMuhajirunIjora, LagosJapanAlkaleriAbduljabbar Nasuru KabaraKajiHaƙƙoƙiAbubakar WaziriFulaniSiyasaUmar Abdul'aziz fadar begeIshaaqHMuhammadu Sanusi IMasarautar BauchiJerin ƙauyuka a jihar KanoHarshen HausaMkpaniSadiq Sani SadiqUNESCOTaj-ul-MasajidAlwalaXKashim ShettimaSokoto (birni)Omar al-MukhtarKabilaLalleIsra'ilaƘwarƙwaranciPMaganiAminu Waziri TambuwalDamagaramAisha TsamiyaMalmoKalmaAdamu AlieroAzareShinkafaGaurakaNJahar TarabaFadar shugaban Ƙasa, KhartoumWudilAmina J. MohammedAskira/UbaFuruciDawaJihar GongolaIyalin Joe BidenBudurciAbdullahi Umar GandujeWarriDahiru MangalEbonyiAuwalu Abdullahi RanoLokaciBBenjamin HenrichsOman🡆 More