Jihar Gongola tsohuwar jiha ce a Najeriya.
An kirkiro ta ne a ranar 3 ga Fabrairu 1976 daga Lardunan Adamawa da Sardauna na Jihar Arewa, tare da Rukuni na Wukari na Jihar Benuwai da Filato na wancan lokacin; jihar ta wanzu har zuwa 27 ga Agusta 1991, lokacin da aka raba ta zuwa jihohi biyu, Adamawa da Taraba. Garin Yola shi ne babban birnin jihar Gongola.
Jihar Gongola | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Yola | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Jihar Arewa maso Gabas da Jihar Benue-Plateau | ||||
Ƙirƙira | 3 ga Faburairu, 1976 | ||||
Rushewa | 27 ga Augusta, 1991 | ||||
Ta biyo baya | Jihar Adamawa da Taraba state |
Majalisar zartarwa ce ke mulkin jihar Gongola.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Jihar Gongola, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.