Kusada: Karamar hukuma kuma gari a jihad Katsina, Najeriya

Kusada ƙaramar hukuma ce a Jihar Katsina a Najeriya.

Hedkwatarta tana cikin garin Kusada.

Kusada: Karamar hukuma kuma gari a jihad Katsina, NajeriyaKusada

Wuri
 12°28′00″N 7°59′00″E / 12.4667°N 7.9833°E / 12.4667; 7.9833
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Labarin ƙasa
Yawan fili 390 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Manyan ƙabilun garin su ne Hausawa da Fulani.

Manyan garuruwansa sun haɗa da: Dudunni, Dangamau, Yashe, Mawashi, Ƙofar Kaikai. Al’ummar ƙaramar hukumar Kusada, manoma ne da makiyaya. Rayuwarsu ta inganta domin tun da daɗewa, gwamnati ta samar musu abubuwan more rayuwa kamar, makarantu, asibitoci, titinan kwalta, rijiyoyin burtsatse (na hannu da masu amfani da hasken rana), rijiyoyin burtsatse na gonaki, madatsun ruwa, kasuwannin cikin gida da dai sauransu.

Duk makarantun sakandare da firamare na kwana da na je-ka-ka-dawo na gwamnati, suna cikin garin da wasu daga cikin manyan ƙauyukan ƙaramar hukumar. Haka nan kuma, ƙaramar hukumar na da gidaje na musamman na gwamnati, masallatan juma'a, kyawawan hanyoyin da fitattun layika.

Garin yana da faɗin murabba'i 390 tare da kuma yawan jama'a 199,267 2, kamar yadda ƙidayar shekara ta 2006 ta nuna.

Lambar gidan wayar yankin ita ce 833.

Manazarta

  1. https://web.archive.org/web/20121126042849/http://www.nipost.gov.ng/postcode.aspx

Tags:

Katsina (jiha)NajeriyaƘananan hukumomin Najeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

DutseAlakar tarihin Hausa da BayajiddaHarsunan NajeriyaJerin jihohi a NijeriyaAfirkaDambattaAnnabi MusaTsakaJigawaTunisiyaCathy O'DowdFuruciCadiNijeriyaAliyu Ibn Abi ɗalibAdamawaHassan Sarkin DogaraiAdabin HausaAbd al-Rahman ɗan AwfAminu KanoBenue (jiha)Alqur'ani mai girmaAikin HajjiRuwan BagajaAminu DantataMurtala MohammedAkwa IbomMaadhavi LathaCiwon Daji Na BakaHadiza MuhammadKhomeiniCapacitorBayajiddaIbrahim Ahmad MaqariLagos (birni)KanjamauDeji AkindeleSalatul FatihDabbaSunette ViljoenTarihin rikicin Boko HaramƘanzuwaKamaruMansura IsahAbdulsalami AbubakarzplgzUmaru Musa Yar'aduaIbrahim ZakzakyHauwa'uAureAbu Sufyan ibn HarbMutuwaSokoto (birni)Dutsen ZumaJesse FabrairuKacici-kaciciMesaMasallacin ƘudusHarsunan KhoisanGugaSalim SmartRobert BilotLafiyaƘofar dan agundiJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Sarauniya AminaLahadiSa'adu ZungurAbincin HausawaAbubakar RimiHafsat ShehuLarabci🡆 More