Hukumar Finafinai Ta Kenya

Hukumar Finafinai ta Kenya Hukuma ce dake kula da sha'anin fina-finai a ƙasar Kenya.

Hukumar Finafinai Ta KenyaHukumar Finafinai ta Kenya
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara da film organization (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 2005
kenyafilmcommission.com

Tsari

Hukumar tace fina-finai ta Kenya Archived 2022-03-03 at the Wayback Machine tana ƙarƙashin ma’aikatar wasanni, al’adu da fasaha tun lokacin da aka kafa ta a shekarar 2005 har zuwa 2019 lokacin da ta koma ma’aikatar ICT, kirkire-kirkire da harkokin matasa. Ministan ne ya nada kwamitin. Mambobin kwamitin sun hada da Chris Foot (shugaban hukumar), Judy Bisem, Njoki Muhoho, Julius Lamaon, Michael Onyango, Mwaniki Mageria da Felix Mugabe.

Ayyuka

Hukumar fina-finai ta Kenya tana tallafawa masana'antar fina-finai ta Kenya ta hanyar samar da kayan aiki don nunawa da yin fim, da kuma shirya tarurrukan ilimi daban-daban kan samarwa ga masu shirya fina-finai na gida. Hukumar ta kuma kafa wata ma’adanar bayanai da za ta jera masu shirya fina-finai, wakilai, hazikan ‘yan gida, masu ruwa da tsaki da masu samar da hidima a masana’antar fim ta Kenya. Hukumar Fina-finai ta Kenya memba ce ta Ƙungiyar hukumomin finafinai ta duniya wato Association of Film Commissions International.

Abubuwan da aka yi kwanan nan

  • Nowhere in Africa
  • The Constant Gardener
  • Tomb Raider II
  • Good Morning America / ABC – live 2 hour broadcast “Seven Modern Wonders of the World”
  • The Amazing Race
  • Survivor Season 3
  • Kibera Kid
  • SlumDogg
Hukumar Finafinai Ta Kenya 
Ɗaukar fasalin fim ɗin Haɗin kai na Kenya tare da haɗin gwiwar matasa masu horar da Kibera

Manazarta

Hanyoyin haɗi na waje

Tags:

Hukumar Finafinai Ta Kenya TsariHukumar Finafinai Ta Kenya AyyukaHukumar Finafinai Ta Kenya Abubuwan da aka yi kwanan nanHukumar Finafinai Ta Kenya ManazartaHukumar Finafinai Ta Kenya Hanyoyin haɗi na wajeHukumar Finafinai Ta KenyaKenya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ibn Qayyim al-JawziyyaRukunnan MusulunciRahama SadauAhmad S NuhuWikiTarihin falasdinawaIbrahim Hassan DankwamboBilkisu ShemaAdamKairoMichael JacksonMomee GombeZack OrjiHarsunan NajeriyaNijeriyaTarihin Waliyi dan MarinaTitanicSaudi ArebiyaMusaKannywoodWikibooksNajeriyaUmmu KulthumDauda LawalJalingoRabi'u DausheRabi'u Musa KwankwasoDamisaRiyadhSamantha AgazumaKhalid Al AmeriAlamomin Ciwon DajiSahurYakin YamamaTarayyar AmurkaSallahFalasdinawaAppleProtestan bangaskiyaSeydou SyKirariMuhammadu DikkoHanafiyyaSadi Sidi SharifaiMasadoiniya ta ArewaChristopher MusaIstiharaSahabban AnnabiTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100RamadanAtiku AbubakarGoribaItofiyaNas DailyZakir NaikMuhammadBincikeElizabeth OshobaTarihin AmurkaHausaAsiyaBello TurjiBagdazaYadda Ake Turaren Wuta Na MusammanJanabaRabi'u RikadawaCheikh Anta DiopTijjani FaragaLamin YamalShams al-Ma'arif🡆 More