Halogens wasu element ne dasuke da atoms guda biyu (diatomic molecules), sune group na bakwae (group seven) acikin periodic table Wanda suka hada da chlorine, bromine,iodine da kuma flourine.
Halogens suna da electron bakwai acikin shell dinsu na karshe (outermost shell), hakan na nufin electron daya kadai suke bukata su cike shell dinsu na karshe suyi daidai da sharadin octet rule.Halogens suna haduwa da elements na group one (alkali metals) irinsu Hydrogen (H), Lithium (Li, potassium (K), dakuma sodium (Na). NaCl (shine gishirin da ake girki dashi.
Halogens | |
---|---|
group (en) da main group (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | chemical element (en) |
Bangare na | periodic table (en) , halogen metabolic process (en) da p-block (en) |
Gajeren suna | X |
Mai ganowa ko mai ƙirƙira | Jöns Jacob Berzelius (en) |
Element symbol (en) | X |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Halogens, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.