Blessing Chimezie Didia likita ce ta Najeriya, farfesa a fannin ilimin ɗabi'a kuma ƴar siyasa daga Omerelu, jihar Rivers.
Daga shekarar 1991 zuwa 1993, ya kasance shugaban ƙaramar hukumar Ikwerre, kuma daga shekara ta 2018, shine mataimakin shugaban jami'ar jihar Ribas.
Blessing Didia | |
---|---|
Ɗan Adam | |
Bayanai | |
Jinsi | namiji |
Ƙasar asali | Najeriya |
Suna | Blessing (en) |
Sana'a | ɗan siyasa |
Ɗan bangaren siyasa | Rivers State People's Democratic Party (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Blessing Didia, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.