Anwar Sadat ɗan siyasan Misra ne.
An haife shi a shekara ta 1918 a Monufia Misra, Anwar Sadat shugaban ƙasar Misra ne daga watan Oktoba na shekarar 1970 (bayan Gamal Abdel Nasser) zuwa watan Oktoban shekarar 1981 (kafin Hosni Mubarak).
Anwar Sadat | |||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Murya | |||||||||||||||||
15 Mayu 1980 - 6 Oktoba 1981 ← Mustafa Khalil (en) - Hosni Mubarak →
26 ga Maris, 1973 - 25 Satumba 1974 ← Aziz Sedki (en) - Abd El Aziz Muhammad Hegazi (en) →
15 Oktoba 1970 - 2 Satumba 1971
28 Satumba 1970 - 15 Oktoba 1970
28 Satumba 1970 - 6 Oktoba 1981 ← Gamal Abdel Nasser - Hosni Mubarak →
19 Disamba 1969 - 14 Oktoba 1970 ← Hussein el-Shafei (en) - Ali Sabri (en) →
26 ga Maris, 1964 - 12 Nuwamba, 1968
21 ga Yuli, 1960 - 27 Satumba 1961 | |||||||||||||||||
Rayuwa | |||||||||||||||||
Haihuwa | Mit Abu al-Kum (en) , 25 Disamba 1918 | ||||||||||||||||
ƙasa | Misra Sultanate of Egypt (en) Kingdom of Egypt (en) Republic of Egypt (en) United Arab Republic (en) | ||||||||||||||||
Harshen uwa | Larabci | ||||||||||||||||
Mutuwa | Kairo, 6 Oktoba 1981 | ||||||||||||||||
Makwanci | Unknown Soldier Memorial (en) | ||||||||||||||||
Yanayin mutuwa | kisan kai (ballistic trauma (en) exsanguination (en) ) | ||||||||||||||||
Killed by | Khalid al-Islambuli (en) | ||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||
Mahaifi | Mohammed Sadati | ||||||||||||||||
Mahaifiya | Sitt-Al-Barrein | ||||||||||||||||
Abokiyar zama | Eqbal Madi (en) (1940 - 1949) Jehan Sadat (en) (1949 - 6 Oktoba 1981) | ||||||||||||||||
Yara | |||||||||||||||||
Ahali | Atef Sadat (en) | ||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||
Makaranta | Egyptian Military College (en) | ||||||||||||||||
Harsuna | Turanci Larabci Jamusanci | ||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, hafsa, statesperson (en) da Mai wanzar da zaman lafiya | ||||||||||||||||
Kyaututtuka | gani
| ||||||||||||||||
Mamba | Free Officers Movement (en) | ||||||||||||||||
Aikin soja | |||||||||||||||||
Fannin soja | Egyptian Army (en) | ||||||||||||||||
Digiri | marshal (en) | ||||||||||||||||
Ya faɗaci | Egyptian revolution of 1952 (en) North Yemen Civil War (en) Yom Kippur War (en) | ||||||||||||||||
Imani | |||||||||||||||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||||||||||||||
Jam'iyar siyasa | National Democratic Party (en) Arab Socialist Union (en) | ||||||||||||||||
IMDb | nm0755427 | ||||||||||||||||
anwarsadat.org | |||||||||||||||||
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Anwar Sadat, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.