Adamu Suleiman

Adamu Suleiman, An haife shi 14 ga watan Mayun 1929 ɗan sandan Najeriya ne kuma tsohon Sufeto Janar.

An naɗa shi a cikin shekarar 1979 don ya gaji Muhammadu Dikko Yusufu sannan Sunday Adewusi ya gaje shi a cikin shekarar 1981.

Adamu Suleiman Adamu Suleiman
Rayuwa
Haihuwa jihar Kano, 14 Mayu 1929
Mutuwa 23 Mayu 2005
Sana'a
Sana'a Ƴan Sanda

Suleiman ya halarci makarantar firamare ta Jimeta tsakanin 1940 zuwa 1944, sai kuma makarantar Middle Yola har zuwa shekarar 1947. Sannan ya zama ɗalibi a Kwalejin Barewa da ke Zariya daga shekarar 1947 zuwa 1950, da Kwalejin Fasaha ta Zariya tsakanin 1954 zuwa 1956. Daga nan ya halarci Jami'ar Ibadan, inda daga nan ya kammala karatun digiri a tarihin Zamani a 1960.

An ba shi muƙamin mataimakin kwamishinan ƴan sandan Najeriya a ranar 1 ga watan Mayun 1966.

Adamu Suleman ya samu muƙamin Sufeto Janar na ƴan sanda a watan Oktoban 1979, kuma ya yi aiki a ƙarƙashin Jamhuriyyar Shugaba Shehu Shagari ta biyu har zuwa lokacin da ya yi ritaya daga aikin ƴan sanda a watan Afrilun 1981.

Manazarta

Tags:

Muhammadu Dikko YusufuSufeto Janar na Ƴan Sandan (Najeriya)

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Theophilus Yakubu DanjumaJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaKebbiHassan Usman KatsinaShah Rukh KhanMohammed AruwaZakir NaikAnnabawa a MusulunciRabi'u DausheHamza al-MustaphaLokaciSarkin NingiMarta TorrejónBincikeDonald TrumpWajeMadinahAgogoSankaran NonoJerin shugabannin ƙasar NijeriyaMaine (Tarayyar Amurka)Dutsen DalaRogoDamisaKamaruUsman Ibn AffanNumidia LezoulJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KanoAsiyaAminu AlaRijauJikokin AnnabiMu'awiyaHijira kalandaWhatsAppShi'aKungiyar AsiriBose SamuelHotoAnnabiMaryam HiyanaPotiskumFrancis (fafaroma)BBC HausaHawainiyaBidiyoShehu ShagariDandumeClarence PetersTarihin Waliyi dan MarinaSao Tome da PrinsipeUsman FarukAhmad GumiAbubakarPlateau (jiha)TurkiyyaZaɓuɓɓukaJiminaFameyeEnku EkutaAbdul Rahman Al-SudaisCiwon sanyiJalingoAdabin HausaAminu KanoDuniyaKanuriMaryam MalikaEnioluwa AdeoluwaIsaPakistanFaith IgbinehinHarshen HausaMatan AnnabiZazzabin RawayaImam Malik Ibn AnasISBN🡆 More