Ummah Shehu

Ummah Shehu wacce aka fi sani da Umma Shehu, ita ce fitacciyar jarumar Kannywood wadda ta fito a fim din ‘Sa-in-sa’ tare da Adam A Zango.

Karatu

Ta halarci kwalejin Sheik Abubakar Gumi da ke Kaduna da kuma makarantar koyon aikin kiwon lafiya, Kaduna.

Sana'ar fim

Babban jarumi Tijjani Asase ne ya gabatar da Ummah a cikin masana'antar fina-finan Hausa. Ta bayyana rawar da take takawa fina-finan su Ali Nuhu, Yakubu Muhammad da Falalu A Dorayi.

Yar wasan wacce ke zaune a Kaduna ta yi fice a fina-finan hausa da yawa kamar su Hawan Dare, Gidan Badamasi, Ummah ta taɓa yin aure har ta zama Uwa ta haifa ƴa ɗaya tilo. Ummah Shehu ta lashe lambobin yabo da dama ciki har da Fitacciyar yar' fim din Hausa a ce a shekarar 2015 City People Entertainment Award.

Manazarta

Tags:

Adam A ZangoKannywood

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Sunayen Annabi MuhammadKannywoodHarshen Karai-KaraiTarihin Kasar SinFuntuaKashiMiyan alayyahuFiƙihuOyo (jiha)Muhammadu BasharTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Aminu AlaJerin Sunayen Gwamnonin Jihar BornoDokiMasarautar KebbiMan shanuZambiyaBOC MadakiZirin GazaZakiIbn KathirBhutanEdoGidaHabbatus SaudaDenmarkDamascusBiyafaraSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeMayuKoriya ta KuduBaƙaken hausaMalmoSararin Samaniya na DuniyaKaruwanci a NajeriyaMurtala MohammedJa'afar Mahmud AdamAminu Ado BayeroSons of RizkAbdullahi Aliyu Talban MusawaBuka Suka DimkaHussaina Gwambe TsigaiAsalin hausawaDan-MusaSunmisola AgbebiThe Wait (2021 fim)Kungiyar AsiriЯSanusi Lamido SanusiAbdullahi Baffa BichiBirtaniyaZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoMaganiNijar (ƙasa)Hamisu BreakerMaganin gargajiyaIndiyaAhmad Mai DeribeGogoriHassan Sarkin DogaraiAbdul-MuttalibMuhimmancin Tsaftace MuhalliItofiyaManjagaraSani AbachaJerin Sarakunan KanoCiwon Daji Na BakaKenyaAhmadiyyaIran🡆 More