Shiraz (da Farsi: شیراز) birni ne, da ke a yankin Fars, a ƙasar Iran.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Shiraz tana da yawan jama'a 1,869,001. An gina birnin Shiraz kafin karni na ashirin kafin haihuwar Annabi Issa.
Shiraz | ||||
---|---|---|---|---|
شیراز (fa) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Iran | |||
Province of Iran (en) | Fars Province (en) | |||
County of Iran (en) | Shiraz County (en) | |||
District of Iran (en) | Central District (en) | |||
Babban birnin | | |||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 1,565,572 (2016) | |||
• Yawan mutane | 6,523.22 mazaunan/km² | |||
Home (en) | 481,239 | |||
Harshen gwamnati | Farisawa | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 240 km² | |||
Altitude (en) | 1,500 m | |||
Tsarin Siyasa | ||||
• Gwamna | Haidar Eskandarpour (en) (2017) | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+03:30 (en) | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 071 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | shiraz.ir |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Shiraz, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.