Saida Agrebi

Saida Agrebi (an haife ta a ranar 22 ga watan Janairun shekara ta 1945, a Tunisiya) memba ce ta Majalisar Tattalin Arziki, Jama'a da Al'adu ta Tarayyar Afirka, inda take wakiltar Arewacin Afirka.

Ta kuma yi aiki a majalisar dokokin Pan-Afirka da ke wakiltar Tunisia. Ta kammala karatu daga Jami'ar California, Berkeley inda take da digiri na biyu a fannin kiwon lafiyar jama'a .

Saida Agrebi Saida Agrebi
Saida Agrebi
Member of the Pan-African Parliament (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Tunis, 22 ga Janairu, 1945 (79 shekaru)
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mazauni Faransa
Karatu
Makaranta Tunis University (en) Fassara
University of Maryland (en) Fassara
University of California, Berkeley (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Constitutional Democratic Rally (en) Fassara
Saida Agrebi
Saida Agrebi

Tarihin rayuwa

A matsayinta na daliba ta yi aiki a matsayin mai koyarwa kan Lafiyar haihuwa da ta iyali a asibitoci a California da Maryland, mai koyarwa akan lafiyar jama'a a wuraren ajiyar 'yan asalin Amurka a jihar Arizona, da kuma malami kan kiwon lafiyar haihuwa a Jamaica.

Ms Agrebi ta shiga kungiyar kwadago ta Larabawa inda ta yi aiki a matsayin Darakta na Ofishin Ma'aikatan Larabawa har zuwa 1987. An nada ta matsayin Darakta na Sadarwa a Ofishin Kasa na Iyali da Mutane, sannan an kara mata girma zuwa mataimakiyar Darakta Janar wanda ta yi aiki har zuwa 1995. A shekara ta 1995 ta yi aiki a matsayin Mataimakin Darakta Janar na Ofishin ’yan Tunusiya a kasashen waje, kafin a zabe ta a matsayin Mataimakiya a Majalisar Wakilai na Tunisia a shekara ta 1999.

A matsayinta na gwana a kan batutuwa daban-daban, akan haihuwa da lafiyar jama'a, haƙƙin mata, jama'a da ƙaura, Ms Agrebi ta shiga cikin al’amurran da suka faru na Majalisar Dinkin Duniya. Ta kuma wallafa labarai daban-daban game da mata a wurin aiki, matan Larabawa, matan karkara, da kuma tsara iyali a Turanci, Faransanci da Larabci.

A shekara ta 2003, bayan nasarar da AWCPD ta samu ga al'ada da jinsi a AU, Ms Agrebi na ɗaya daga cikin mata biyar da aka zaba a cikin Hukumar AU a Babban Taro na Biyu a Maputo, Mozambique .

Bayan kasancewa memba na AWCPD, Ms Agrebi memba ce ta wasu kungiyoyi da dama, kuma mataimakiyar shugabancin FEMNET, mataimakin Shugabancin Ƙungiyar Iyali ta Duniya, memba a cikin Femmes Africa Solidarité, da kuma kafa shugabancin Ƙungiyar Mata ta Larabawa ta Duniya, Ƙungiyar Uwar Tunisiya da Ƙungiyar Uwari Magreb.

Ta samu girmamawa da yawa saboda ayyukanta, Shugaba Ben Ali na Tunisia ya gabatar da sabon.

Dubi kuma

  • Jerin mambobin majalisar dokokin Pan-Afirka

Manazarta

Haɗin waje

Tags:

Saida Agrebi Tarihin rayuwaSaida Agrebi Dubi kumaSaida Agrebi ManazartaSaida Agrebi Haɗin wajeSaida AgrebiArewacin AfirkaTarayyar AfrikaTunisiya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Lawan AhmadAbdul Rahman Al-SudaisCNNSokotoAzontoZubeMala`ikuCharles RepoleMomee GombeMansur Ibrahim SokotoManchester City F.C.Nura M InuwaJahar TarabaMignon du PreezYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948HausaTsibirin BamudaStanislav TsalykGwagwarmayar SenegalDagestanGeorgia (Tarayyar Amurka)JalingoMoscowGwamnatiMilanoAmal UmarDabarun koyarwaMan shanuTarihin Gabas Ta TsakiyaArewa (Najeriya)Maganin shara a ruwaMalam Lawal KalarawiAllahHassan GiggsGwiwaSallar NafilaMacijiLagos (jiha)Muhammadu Kabir UsmanMohammed Danjuma GojeTarihin Waliyi dan MarinaAnnabawaSallar Idi BabbaJulius OkojieCristiano RonaldoLarabawaTarihin Ƙasar IndiyaAbida MuhammadMieke de RidderAskiFarautaWarri TimesJerin Gwamnonin Jahar SokotoShugaban kasaLesothoEileen HurlyNahiyaStacy LackayGaɓoɓin FuruciMustapha Ado MuhammadDuniyar MusulunciTanzaniyaBukukuwan hausawa da rabe-rabensuJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KanoIbrahimTsaftaKalma me harshen damoEleanor LambertHamza al-MustaphaSanusi Lamido SanusiDalaAdam A Zango🡆 More