Mustapha Musty

Mustapha Musty tsohon jarumi ne a masana'antar fim ta Hausa wato Kannywood, fitaccen jarumi Kuma sannanne a masana'antar fim ta Hausa.

Yayi fina finai da dama a masana'antar fim ta Hausa

Takaitaccen Tarihin sa

Mustapha musty an haifeshi ne a Jihar Kano Karamar hukumar a kwataz din gyadi gyadi, suna mustapha mustapha anfi Kiran sa da mustapha musty, yayi karatun firamare a gyadi gyadi firamare school, yayi karatun sakandiri a kofar sabuwar sakandiri school kusa da Jami'ar BUk, gefen kwalejin Rumfa, daga Nan ya tafi makarantar gwamnati Mai suna foliteknik kwalej, daga nan kuma ya shiga jami'ar Bayero university Kano yayi diploma inda ya Karanci public administration, bayan Nan yayi aiki a kamfanin kakansa (Ila enterprises limited)bayan Nan ya shiga harkan fim, ta hanyar abokan sa inda kuma wasu furodusa ne wasu daraktas wasu kuma jarumai,fim din farko da ya fara sunan shi (Hawainiya)Wanda margayi furodusa hamza Danzaki yai furodusin, Musty yayi aure inda ya auri Soha bayan sun shafe shekaru 13 suna soyayyah, cikaken sunan ta ghadir muhamud sharif, an daura auren a ranar lahadi 29 satumba a shekarar 2020.bayan wata goma dayin auren su suka haifi yaro namiji.

Manazarta

Tags:

Kannywood

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Daular Musulunci ta IraƙiAmurkaKampalaShukaRamadanJerin sunayen Allah a MusulunciWikiIzalaAdabin HausaAdamawaZamfaraYaƙin BadarAlwalaManchester City F.C.Sahi al-BukhariMyanmarKarakasAliko DangoteMazoKazaureMalik Ado-IbrahimAnambraSinZheng HeGrand PGidan Caca na Baba IjebuTarihiNasarawaFilmGamayyar Sanarwa na Yancin Dan'adamNomaKamal AbokiBarewaTukwaneHausa WikipediaHamisu BreakerJikokin Annabi Muhammadu, ﷺUmmi RahabSarakunan Saudi ArabiaAminu Waziri TambuwalJigawaSokoto (jiha)Jerin gwamnonin jihohin NijeriyaDogondoutchi (birni)Yankin LarabawaMasallacin AnnabiMansura IsahNajeriya1980Plateau (jiha)JerusalemMasarautar AdamawaZakiAbubakar Habu HashiduJamusYaƙin UhuduPEmailMutuwaTuranciUlul-azmiKabilaDJerin ƙauyuka a jihar BauchiMVanguard (Nigeria)KanuriBello TurjiJerin ƙauyuka a jihar KadunaCukuIsa Ashiru KudanSaudi ArebiyaHadiza AliyuJerin gwamnonin KanoHamid AliMaryam Malika🡆 More