Mohammed Dikko Abubakar

Mohammed Dikko Abubakar, CFR, NPM, mni (Rtd) dan sandan Najeriya ne kuma tsohon Sufeto Janar na 'yan sanda .

An nada shi a 2012 yaa maye Hafiz Ringim kuma Suleman Abba ne ya gaje shi a 2014. A halin yanzu shi ne Pro Chancellor kuma shugaban majalisan Jami'ar Al-Hikma, Ilorin da kuma shugaban tsofaffin ɗalibai na Cibiyar National Institute (AANI) Archived 2022-10-08 at the Wayback Machine . Read more at: https://www.vanguardngr.com/2020/03/aani-president-calls-for-precaution-against-covid-19/

Mohammed Dikko Abubakar Mohammed Dikko Abubakar
Mohammed Dikko Abubakar
Rayuwa
Haihuwa Gusau, Mayu 1960 (63 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Ƴan uwa
Yara
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a

Rayuwar farko

An haifi Abubakar a garin Gusau dake jihar Zamfara , wanda shine babban birnin jihar Zamfara a yanzu . shine Dan fari a gidan su, mahaifinsa malamin addinin musulunci ne kuma manomi.

manazarta

Tags:

IlorinOrder of the Federal RepublicSufeto Janar na Ƴan Sandan (Najeriya)Suleiman Abba

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

BaikoRabi'u DausheCiwon nonoAbinciMansura IsahJerin Sunayen Gwanonin Jihar SokotoGiginyaSallar NafilaJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023JinsiSudanƘwalloMasarautar DauraHarshen HausaUsman dan FodioHajjiAduduJerin shugabannin ƙasar NijeriyaMarc-André ter StegenUmaru MutallabMuhammadAnnabi SulaimanJuanita VenterAkwa IbomRingimAbubakar AuduNejaAl'adar bikin cika-cikiKarin maganaHaɗejiyaYarukan AfrikaAmina GarbaAnnabi IsahShruti HaasanAbidjanMaryam Bukar HassanDawakin TofaMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoRundunar ƴan Sandan NajeriyaAbubakar Tafawa BalewaAl'aurar NamijiDuniyaShugaban NijeriyaAli Sa'ad Birnin-KuduAsma,u WakiliDahiru Usman BauchiYaƙin BadarCrackhead BarneyArise PointKamaruAl'adun auren bahaushePhilippa JohnsonYusuf Maitama SuleAl’adun HausawaJirgin RuwaZuwan TurawaKerry JonkerHusufin rana na Afrilu 8, 2024JerusalemLilian du PlessisJerin ƙauyuka a jihar KebbiTanya SeymourJerin Sunayen Gwanonin Jihar kebbiZamfaraJohn CenaAhmadu BelloBiyafaraBaburaSoyayyaBello Turji🡆 More