Maria Do Carmo Silveira

 

Maria Do Carmo Silveira Maria do Carmo Silveira
Maria Do Carmo Silveira
Prime Minister of São Tomé and Príncipe (en) Fassara

8 ga Yuni, 2005- 21 ga Afirilu, 2006
Damião Vaz d'Almeida (en) Fassara - Tomé Vera Cruz (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Portuguese São Tomé and Príncipe (en) Fassara,14 ga Faburairu, 1961(63 shekaru)
ƙasa Sao Tome da Prinsipe
Karatu
Makaranta Vasyl' Stus Donetsk National University (en) Fassara
University of Lisbon (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Movement for the Liberation of São Tomé and Príncipe/Social Democratic Party (en) Fassara

Maria do Carmo Trovoada Pires de Carvalho Silveira (an haife ta 14 ga Fabrairun 1961) ta yi aiki a matsayin Firayim Minista na goma sha uku na kasar São Tomé da Príncipe daga 8 ga Yuni 2005 zuwa 21 Afrilu 2006.

Tarihi

Ta yi karatu a matsayin masaniyar tattalin arziki a Jami'ar Kasa ta Donetsk (Ukraine), tana da mastas akan Gudanar da Jama'a daga Makarantar Gudanarwa ta Kasa a Strasbourg kuma ita ce gwamna na uku na São Tomé da Babban Bankin Príncipe daga 1999 zuwa 2005, ta gaji Carlos Quaresma Batista de Sousa kuma Arlindo Afonso Carvalho ya gaje ta kuma daga 2011 zuwa 2016 a matsayin gwamna na shida wanda ta gaji Luís Fernando Moreira de Sousa.

Firayim Minista

Ta yi aiki a matsayin Firayim Minista kuma Ministan Shirye-shirye da Kudi na São Tomé da Príncipe daga 8 ga Yuni 2005 zuwa 21 ga Afrilu 2006.

Silveira, Firayim Minista mace ta biyu na kasar, memba ce ta Movement for the Liberation of São Tomé and Príncipe-Social Democratic Party (MLSTP-PSD) kuma memba ce ta komitin zartarwa na jam'iyyar.

Silveira ta bayyana cewa kwanciyar hankali na kananan kasuwanci shine fifiko kuma ta tabbatar da hakan ta hanyar warware rikicin albashi na kungiyoyin kwadago a bangaren gwamnati, samun taimako daga IMF da samun yarjejeniya tare da Angola kan hadin kai a bangaren mai.

Gado

Matsayin ta na Firayim Minista ya zo ƙarshe bayan zaben 'yan majalisu na 2006, lokacin da' yan adawa suka yi nasara MLSTP-PSD, kuma Tomé Vera Cruz ya maye kujerar matsayin Firayim Ministan a shekara ta 2006.

Babban Sakataren CPLP

A cikin Janairun 2017, Maria do Carmo ta karbi matsayin Babban Sakatariyar Lusophone Commonwealth, ta gaji Murade Murargy na Mozambican kuma Francisco Ribeiro Telles na Portugal ya gaje ta a watan Janairu 2019.

Dubi kuma

  • Siyasa ta São Tomé da Príncipe

Manazarta

Template:S-gov
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Incumbent
Political offices
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}
Magabata
{{{before}}}
{{{title}}} Magaji
{{{after}}}

|}Template:STPPMs

Tags:

Maria Do Carmo Silveira TarihiMaria Do Carmo Silveira Firayim MinistaMaria Do Carmo Silveira GadoMaria Do Carmo Silveira Babban Sakataren CPLPMaria Do Carmo Silveira Dubi kumaMaria Do Carmo Silveira ManazartaMaria Do Carmo Silveira

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Kano (jiha)ZumunciƘarama antaAminu AlaWakilin sunaAbubakar Tafawa BalewaSahabban AnnabiZirin GazaKabejiJakiYuliAdam A ZangoAl’adun HausawaFloridaHabbatus SaudaMuhammadu Kabir UsmanGbokoRabi'u Musa KwankwasoMuhammadu BuhariHauwa WarakaMakahoKa'idojin rubutun hausaJerin shugabannin ƙasar NijarJafar ibn MuhammadJulius OkojieRoger De SáAnnabawaGumelSalihu JankiɗiMa'anar AureNondumiso ShangaseZubair Mahmood HayatFassaraLara GoodallRahama hassanJamhuriyar Dimokuraɗiyyar KwangoTarihin AmurkaAlhaji Ahmad AliyuMaganin gargajiyaIbrahim ibn Saleh al-HussainiCiwon nonoFuntuaIbrahim ShekarauShekaraSallar Idi BabbaKokawaYakubu GowonKabiru GombeJerin ƙauyuka a jihar BauchiFaggeSallolin NafilaDikko Umaru RaddaShuaibu KuluKajal AggarwalNasir Ahmad el-RufaiKunun AyaCiwon Daji na Kai da WuyaShari'aPatricia KlesserWikiKaduna (jiha)JalingoBenue (jiha)Sarauniya DauramaMusbahuAl'aurar NamijiLuka ModrićCiwon sanyiBola TinubuMarizanne Kapp🡆 More