Konya birni ne, da ke a yankin Anatoliya ta Tsakiya, a ƙasar Turkiya.
Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Konya tana da yawan jama'a 2,161,303. An gina birnin Konya kafin karni na talatin kafin haihuwar Annabi Issa.
Konya | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | |||
Province of Turkey (en) | Konya Province (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,232,374 (2019) | |||
• Yawan mutane | 54.45 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 41,001 km² | |||
Altitude (en) | 1,200 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 700 "BCE" | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+03:00 (en) | |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 332 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | konya.bel.tr | |||
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Konya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.