Kilishi naman kilishi na daya daga cikin abincin da malam bahaushe ke ji da shi.
Kilishi abu ne mai dadyi kwarai da gaske. Ko da yake malam bahaushe ne aka fi sani da cin naman kilishi. sannan da yawan al’umman ƙasar Najeriya sun fada wa son cin naman Kilishi, musamman ga Matasan kasar gaba daya. kilishi dai bushashshen nama ne, ana samun shi a Najeriya, Nijar, Kamaru da kuma Cadi. Ana hada shi da barkono, Kuli-kuli, albasa kuma da gishiri. Kilishi nama ne ake reɗe shi yayi falenfalan mara kauri sannan ya haɗe shi da Kuli-kuli, sa'annan a Gasa shi.
Kilishi | |
---|---|
Kayan haɗi | naman shanu, cayenne pepper (en) , gishiri da albasa |
Tarihi | |
Asali | Nijar da Najeriya |
.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Kilishi, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.