Jami'ar Bayero Kano,wacce ake kira da Buk Bayero University kano, tana daga cikin manyan jami'a a yankin Arewa, tana garin Kano,a jihar Kano, Nijeriya.
Jami'ar Bayero | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Suna a hukumance | Bayero University |
Iri | public university (en) da jami'ar bincike |
Ƙasa | Najeriya |
Laƙabi | BUK |
Aiki | |
Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1977 |
buk.edu.ng |
An kuma kafa ta a shekara ta alif 1962) Miladiyya (A.c). Tana da dalibai 37,747. Shugaban jami'ar shine Farfesa Muhammad Yahuza Bello.
Tana da tsangayoyi na Kimiyyar Lafiyan Jiki, Noma, Adabi da ilimin Islamiyya, Kimiyyar Asibiti, ilimin Injiniya, Doka, Kimiyya, Kimiyyar Duniya da Muhalli, Kantin Magani, Kimiyyar Zaman Jama'a kuma Kimiyyar Na'ura mai Kwakwalwa da Fasahar Labarai.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Jami'ar Bayero, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.