Isah Mohammad

Isah Adam Muhammad (an haife shi ranar 22 ga watan Afrilu, 1987) a jahar Kano ƙwararren ɗan wasan Taekwondo ne ɗan Najeriya.

Isah Mohammad Isah Mohammad
Rayuwa
Haihuwa Kano, 22 ga Afirilu, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara
Nauyi 67 kg
Tsayi 170 cm

A wasannin Olympics na bazara na shekara ta 2008, ya kai wasan kusa da na karshe na gasar featherweight maza (-68 kg). A wasannin Olympics na bazara na 2012, ya shiga gasar maza ta kilogram 68, amma ya sha kashi a zagayen farko.

Manazarta

Hanyoyin waje

Tags:

Kano (birni)

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Abdullahi Umar GandujeAliyu Ibn Abi ɗalibTsuntsuJerin Sunayen Gwamnonin Jihar AdamawaMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoZubar da cikiMaliBiyafaraTMasarautar BauchiLibyaKoriya ta ArewaTuraiKhalid Al AmeriKairoJerin ƙauyuka a Jihar GombeNura M InuwaYahaya BelloZakiNuhu PolomaZaben Shugabancin Najeriya 2023AzarePotiskumMatan AnnabiMaseMax AirUmar M ShareefBagaruwaUmar Ibn Al-KhattabSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeDino MelayeBauchi (jiha)Rabi'u Musa KwankwasoMama TeresaSallah TarawihiAkureSanusi Lamido SanusiKhalid ibn al-WalidTurkmenistanBenue (jiha)KabilaMuhammadSoyayyaMogakolodi NgeleYakubu GowonKanunfariKacici-kaciciAl-AjurrumiyyaMuhammadu BuhariTauhidiYaƙin Duniya na IIIsaKashiTarayyar AmurkaMomee GombeTarihin Waliyi dan MarinaIbrahim BabangidaAbincin HausawaMaryam YahayaNasir Ahmad el-RufaiTarihiLandanAbdullahi AdamuGanjuwaMunafiqSadiya GyaleMuhammad Nuru KhalidShehu ShagariAliyu Sani Madakin GiniFalasdinu🡆 More