Champ De Mars: Champ de Mars

Champ de Mars (furucci Faransanci |ʃɑ̃ də maʁs; fassara turanci Field of Mars hausa|Filin Mars) wani babban fili ne na jama'a dake a birnin Paris, ƙasar Faransa, wanda yake nan a arrondissement na bakwai, a tsakanin Eiffel Tower ta bangaren arewa maso yamma da kuma École Militaire daga kudu maso gabas.

An sama park din sunan Campus Martius ("Mars Field") a Rome, amatsayin girmamawa ga sunan Latin na ubangijin Romawa na yaƙi.

Champ de Mars
Champ de Mars
Champ De Mars: Champ de Mars
Wuri
Ƴantacciyar ƙasaFaransa
Administrative territorial entity of France (en) FassaraMetropolitan France (en) Fassara
Region of France (en) FassaraÎle-de-France (en) Fassara
Department of France (en) FassaraSeine (en) Fassara
Territorial collectivity of France with special status (en) FassaraFaris
Municipal arrondissement (en) Fassara7th arrondissement of Paris (en) Fassara
Coordinates 48°51′22″N 2°17′53″E / 48.85613°N 2.29803°E / 48.85613; 2.29803
History and use
Suna saboda Campus Martius (en) Fassara
Karatun Gine-gine
Yawan fili 24.3 ha
Heritage
Mérimée ID IA75000001
Champ De Mars: Champ de Mars
An kallo daga kudu maso gabas daga saman Eiffel Tower, ƙasan Champ de Mars, tare da Tour Montparnasse (Montparnasse Tower) a nesa. Ecole Militaire itace dayan ukun ƙasan daga saman hoton.

Métro stations mafi kusa da champ de Mars sune La Motte-Picquet–Grenelle, École Militaire, da kuma Champ de Mars-Tour Eiffel, RER suburban- tashan jirgin ƙasa na zirga-zirga. Tashan da akabar amfani dashi, Champ de Mars ita ma tana nan kusa.

Champ De Mars: Champ de Mars

Manazarta


Tags:

Eiffel TowerFaransaParis

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Shi'aKanjamauKebbiMukhtar Ahmed AnsariJerin jiragen ruwa na alfarma a duniyaPotiskumRabi'a ta BasraMesut OzilNuhuKasashen tsakiyar Asiya lZubayr ibn al-AwamAdabin HausaYahudawaHikimomin Zantukan HausaLeBron JamesHadiza AliyuTarihin HausawaSokoto (kogi)Dajin SambisaAdamu AlieroSarauniya AminaMargret HassanSani AbachaGoroJerin Ƙauyuka a Jihar KatsinaBrazilNijar (ƙasa)JemageKadaAl,amin BuhariAnnabi IbrahimDutseTarihin falasdinawaUgochi NwaigweSadiq Sani SadiqGyaɗaGumelMaryam NawazHannatu BashirRanar HausaCiwon hantaFalalar Azumi Da HukuncinsaMala KachallaDana AirJeannette Schmidt DegenerKoronavirus 2019Umar Abdul'aziz fadar begeBabban shafiDubai (birni)LibyaTsarin DarasiAllahMaiduguriJanabaWiki FoundationIvory CoastChris RockIsaac NewtonPolandFestus AgueborGrand PPlateau (jiha)IdahoHausaAbdul-MuttalibAsma'u bint Abi BakrImam Malik Ibn AnasJodanRamadanCiwon daji na prostateWhatsAppHawainiyaAminu DantataKano (birni)Hafsat Idris🡆 More