Eiffel Tower (furucci|aɪfəl; furucci da faransanci|tuʁ‿ɛfɛl|) wani wrought-iron lattice tower dake a Champ de Mars a birnin Faris, ƙasar Faransa.
An mata suna ne da sunan injiniyan da kamfaninsa suka tsara da gina ta, wanda shine Gustave Eiffel.
Eiffel Tower | |
---|---|
Tour Eiffel | |
banks of the Seine | |
Wuri | |
Ƴantacciyar ƙasa | Faransa |
Administrative territorial entity of France (en) | Metropolitan France (en) |
Region of France (en) | Île-de-France (en) |
Department of France (en) | Seine (en) |
Territorial collectivity of France with special status (en) | Faris |
Municipal arrondissement (en) | 7th arrondissement of Paris (en) |
Coordinates | 48°51′30″N 2°17′40″E / 48.858296°N 2.294479°E |
History and use | |
Opening | 28 ga Janairu, 1887 |
Ƙaddamarwa | 31 ga Maris, 1889 |
Mai-iko | Government of France (en) municipality of Paris (en) |
Manager (en) | Société d'exploitation de la tour Eiffel |
Shugaba | Gustave Eiffel (en) |
Suna saboda | Gustave Eiffel (en) |
Amfani | tourist attraction (en) lightning rod (en) transmitter (en) lighthouse (en) |
Karatun Gine-gine | |
Zanen gini | Stéphen Sauvestre (en) |
Builder | Gustave Eiffel (en) |
Structural engineer (en) | Émile Nouguier (en) Maurice Koechlin (en) |
Material(s) | wrought iron (en) , Karfe da puddled iron (en) |
Tsawo | 330 m 324 m 300 m |
Floors | 3 |
Elevators | 8 |
Heritage | |
Mérimée ID | PA00088801 |
Visitors per year (en) | 6,207,303 |
Offical website | |
|
An gina ta daga shekarar 1887 zuwa 1889 amatsayin itace mashigi zuwa 1889 World's Fair, da fari tasha suka daga wasu daga cikin manyan masu zanen ƙasar faransa da malamai akan taswirar ta, sai dai tazama cultural icon na duk duniya baki daya ga Faransa da kuma gina mafi shahara a duniya. Eiffel Tower itace gurin da akafi ziyarta da kudi a duniya; mutane miliyan 6.91 suka hau karshen ta a shekarar 2015.
Tana da kuma tsawon kimanin 324|m|ft|0, kamar tsayin gini mai hawa 81, kuma itace gini mafi tsawo a Faris. Kasan shi square ne, wanda keda fadin |125|m|ft|0 a kowane sashe. Lokacin gininsa, Eiffel Tower ya zarce Washington Monument yazama mafi tsayin gini da dan'adam ya gina a duniya, haka ta rike na tsawon shekaru 41 harsai da Ginin Chrysler na Birnin New York ta kammalu a 1930. Saboda sanya aerial na kafofin yada labarai a saman ginin a shekarar 1957, ayanzu tafi Ginin Chrysler da tsayi 17|ft|m. Amma banda transmitters. Eiffel Tower itace ta biyu gini mafi tsayi da basu da kariya a Faransa bayan ginin Millau Viaduct.
Ginin na matakai uku ga masu ziyara, da gun cin abinci a matakin farko da na biyu. Matakin farko na sama da 276|m dake sama da ƙasa – itace mafi tsawon observation deck wanda kowa ka iya amfani dashi a Tarayyar Turai. Ana kuma sayar da tikiti dan hawa saman da matakalu ko lift zuwa kaiwa matakin farko data biyu. Kaiwa sama daga matakin ƙasa zuwa matakin farko yafi matakala 300, haka ma daga hawa ta farko zuwa ta biyu. Dukda akwai gurin takawa zuwa sama, amma kawai anfi samun yin amfani da lifta (na'ura) ne.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Eiffel Tower, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.