Al-Kubus

Al-kubus ya kasance abincin Hausawa na gargajiya wanda mafi yawancin su suna zaune ne a arewacin Najeriya, Abinci ne mai dadi, inganci da kara lafiya wanda ake sarrafa shi da fulawa ko garin alkama wanda ake cin shi da miya, kayan lambu,kamar Miyan alayyahu, Miyan Ogun da dai sauransu ko yaji, amma anfi hada shi da miyan ganye.

Kayan Hadi

Ana hada al-kubus ne da fulawa ko zallan garin alkama ko kuma a hade dukkan su domi sarrafawa.

Yadda ake Hada Al-Kubus

Al-kubus yanada sauki wajen hadawa cikin lokaci kankani.

1. Za'a kwaba alkama da fulawa da gishiri a mazubi guda, Sai a kwaba yiss a mazubi daban.

2. A gargajiyance an fi so a kwaba su da hannu.

3. A dan zuba mai, sai a zuba yiss din a cikin kwabin, sai a kara kwabawa.

4. Sai a bashi lokaci domin ya kumbura.

5.

Yadda ake Cin Al-Kubus

Ana cin Al-kubus da miya mai dadi wanda murun yake ra'ayi, amma an fi cin shi ne da miyan taushe.

Amfani Al-Kubus

2. Yana kawar da guba 3. Yana Iya Taimakawa Da Narkewa 4. Yana iya hanzarta metabolism 5. Yana Iya Rage Cholesterol 6. Zai Iya Habaka Tsarin Kariya 7. Yana iya ba ku kuzari 8. Zai Iya Inganta Ayyukan Fahimci 9. Zai Iya Taimakawa Ciwon Suga 10. Zai Iya Taimakawa Arthritis

Manazarta

Tags:

Al-Kubus Kayan HadiAl-Kubus Yadda ake Hada Al-Kubus Yadda ake Cin Al-Kubus Amfani Al-Kubus ManazartaAl-Kubus

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Rabi'u RikadawaAbu HurairahJerin jiragen ruwa na alfarma a duniyaZack OrjiTekuTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Sadik AhmedTaimamaNijarBabban shafiJerin gidajen rediyo a NajeriyaCiwon daji na hantaAminu KanoSarakunan Saudi ArabiaIbrahim NiassUmmu Ammara (Nusaibah bint Ka'ab)Annabi IsahMamayewar Rasha a Ukraine na 2022Yugoslav WarsRaka'aHarkar Musulunci a NajeriyaSafia Abdi HaaseAl,amin BuhariIsrai da Mi'rajiMasarautar DauraBobriskyNura M InuwaAbidjanUsman Ibn AffanMukhtar AnsariDogo GiɗeISBNMaganin gargajiyaKwakwalwaLagos (birni)Maryam RajaviArewacin NajeriyaMikiyaAjay DevgnIvory CoastMaryam kkSheikh Al-AlbaniAfghanistanAnnabi SulaimanƘananan hukumomin NajeriyaBenue (jiha)Ifunanya OkoroTattalin arzikin NajeriyaVolgogradHsinchuSalatul FatihSingaforaKambodiyaCarles PuigdemontPermNew York (birni)Aishwarya RaiAl Neel SC (Al-Hasahisa)KannywoodFatima Ali NuhuJoko WidodoMalam Lawal KalarawiWikipidiyaSameera ReddyKoronavirus 2019PharaohHadiza MuhammadCiwon Daji Na BakaMadridAhmad GumiRanar HausaIsaKatsina (jiha)YobeFassaraBirtaniyaReal Madrid CFAnaphylaxis🡆 More