Software daya ne daga cikin bangare na na'ura mai kwakwalwa, wato (computer) wannan bangarin da ba'a iya tabawa sai dai kawai a gani,(you can not touch it but you can see it), software na taimakawa computer wajan wasu ayyukan kamar sauwake samanun alaka da kayan da ke cikin naura.
ta hanyan sauwaka ayyuka. rabe-raben software: (1) Software na likau (application software) (2) Software na naura (system software)
software | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | creative work (en) , written work (en) , means (en) da kayayyaki |
Bangare na | na'ura |
Karatun ta | software engineering (en) |
Tarihin maudu'i | history of software (en) |
Model item (en) | Windows XP (en) , Mozilla Firefox (en) , SQLite (en) , VLC media player (en) da GNOME Shell (en) |
Hannun riga da | computer hardware (en) |
Nada jerin | list of softwares (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
misalin software na likau microsoft office word, corel draw, adobe reader, visual studio, auto card da sauran su. misalin software na nauura Microsoft Windows operating system, Linus Operating system, Unix Operating system da Mac Operating system. wainnan sune operating system guda hudu da aka fi sani kuma akafi amfani dasu a wurin masana kimiyya daban - daban.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Software, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.