Mu'izz ad-Din wa ad-Duniya (Hausawa: Tashin addini da rayuwa) Sarki Sheikh Uwais bin Hasan bin Husein bin Agbugha bin Ilkah bin Jalayir al-Jalairi.
Iraƙi ta shaida a zamaninsa an sake farfado da kimiyya da al'adu irin wanda tun bayan Faduwar Bagdaza har zuwa lokacin mulkinsa ba a taba ganin irinsa ba. An haife shi a shekara ta 1338 miladiyya, daidai da shekara ta 739 bayan hijira a Bagdaza, babban birnin daular. Mahaifiyarsa ita ce Gimbiya Juban "Dilshad Khatun" kakansa na wajen uwa shine "Damascus Khawaja" kakan mahaifinsa kuwa Yarima "Husain Gurkan".
Uwais I | |||
---|---|---|---|
1356 - 1374 ← Hasan Buzurg (en) - Shaikh Hasan Jalayir (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Bagdaza, 1338 (Gregorian) | ||
ƙasa | Daular Jalairiyya | ||
Mutuwa | Tabriz, 1374 | ||
Makwanci | Shadbad-e Mashayekh (en) | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Tarin fuka) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Hasan Buzurg | ||
Mahaifiya | Dilshad Khatun | ||
Yara | |||
Yare | Jalayir (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | calligrapher (en) , maiwaƙe, mawaƙi da gwamna | ||
Imani | |||
Addini | Shi'a |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Uwais I, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.