Sallar Gawa A Musulunci

Salatal Janazah ita ce sallar jana'izar Musulunci; wani bangare na ibadar jana'izar Musulunci.

Ana yin sallar ne a cikin jam’i domin neman afuwar mamaci da dukkan musulmin da suka rasu. Sallar Janazah farilla ce gama-gari a kan musulmi (farḍ al-kifaya) wato idan wasu musulmi suka dauki nauyin yin ta, wajibi ne ya cika, amma idan babu wanda ya cika, to dukkan musulmi za su yi hisabi.

Sallar Gawa A MusulunciSallar gawa a musulunci
prayer (en) Fassara
Bayanai
Bangare na funeral (en) Fassara
Addini Musulunci
Sallar Gawa A Musulunci
sallar zana`ida

Yin Sallar Jana'iza a lokacin da gawa ba ya nan gaba daya bai halatta a mazhabar Hanafiyya da Malikiyya ba, an halalta a mazhabar Hanbaliyya, kuma ana so a cikin mazhabar Shafi'iyya.

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

RanoMaryam YahayaShareefah IbrahimƘur'aniyyaJerin ƙauyuka a jihar YobeKasuwanciHawan jiniJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KanoFarisaBukukuwan hausawa da rabe-rabensuRaka'aFezbukAnnabawaAlhassan DantataCiwon hantaKhabirat KafidipeJean McNaughtonRukunnan MusulunciRabi'u Musa KwankwasoHausa BakwaiYahaya BelloJimaAbincin HausawaAzman AirTarihin Ƙasar IndiyaMaiduguriLizelle LeeMaɗigoChristopher GabrielHUKUNCIN AUREAl’adun HausawaAli ibn MusaAsturaliyaStacy LackayUkraniyaMan shanuGidaKannywoodFloridaLawan AhmadHamza al-MustaphaHaruffaHarshen HausaKunun AyaKabiru GombeTukur Yusuf BurataiIsah Ali Ibrahim PantamiIbn TaymiyyahIbrahim GaidamKhadija MainumfashiJohnny DeppGbokoRundunar ƴan Sandan NajeriyaCutar AsthmaAngo AbdullahiSulluɓawaAl Kur'aniMaikiGombe (jiha)Sani SabuluGangaWaken suyaSankaran NonoLindokuhle SibankuluBankunan NajeriyaShekaraMatan AnnabiNejaWataMaitatsineAtiku AbubakarMasarautar Sarkin Musulmi, SokotoShi'aYemenDalaRundunonin Sojin NajeriyaAhmed Musa🡆 More