Saint Lucia (lafazi : /senet lushe/ ; da Faransanci : Sainte-Lucie, lafazi : /senete lusi/) ƙasa ce dake a nahiyar Amurka.
Tsibiri ne a cikin Tekun Karibe. Babban Birnin Saint Lucia Castries ne. Saint Lucia yana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 617. Saint Lucia yana da yawan jama'a 178,015, bisa ga jimillar shekarar 2016.
Saint Lucia | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
| |||||
Take | Sons and Daughters of Saint Lucia (en) | ||||
| |||||
| |||||
Kirari | «The Land, The People, The Light» «Simply beautiful» «Prydferthwch syml» | ||||
Suna saboda | Saint Lucy (en) | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Castries (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 167,591 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 271.62 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Lesser Antilles (en) , Windward Islands (en) , European Union tax haven blacklist (en) da Karibiyan | ||||
Yawan fili | 617.012867 km² | ||||
Altitude (en) | 330 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Gimie (en) (950 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Caribbean Sea (en) (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Colony of Saint Lucia (en) da West Indies Federation (en) | ||||
1 ga Maris, 1967: Associated state (en) Autonomy (en) 22 ga Faburairu, 1979: Commonwealth of Nations (en) Independence recognized by country from which it separated (en) | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | constitutional monarchy (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Saint Lucia (en) | ||||
• monarch of Saint Lucia (en) | Charles, Yariman Wales (8 Satumba 2022) | ||||
• Prime Minister of Saint Lucia (en) | Allen Chastanet (en) (7 ga Yuni, 2016) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 1,691,259,259 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Eastern Caribbean dollar (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .lc (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +1758 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 911 (en) da 999 (en) | ||||
Lambar ƙasa | LC | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | govt.lc |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
Ya samu yancin kai a shekarar 1979.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Saint Lucia, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.