Rawani

Rawani Yana daga cikin sutura da Hausawa suke amfani da ita kuma suke girmamawa.

Sai dai kuma ba duk bahaushe yake amfani da rawani ba, a kasar Hausa idan kaga mutum da rawani to cikin wadannan mutanen ne, Sarki, dan Sarki ko kuma wanda yake da alaqa da sarauta, ko kuma yanada wata sarautar daban. Bangaren sarauta kenan, idan kuma muka dawo bangaren Malunta misali idan kaga Mutum da rawani to kodai Malami ko Almuhajir (Almajiri). Sai kuma bangaren tsofaffi suma ba'a barsu a baya ba don suma sukanyi amfani da rawani sosai. Wannan shine rukunin mutane uku (3) masu amfani da rawani a kasar (Hausa) sai dai akwai dan kadan masu ra'ayin sa rawani suma suna sashi. Amma wadancan rukunin uku sune asali aka sani da rawani. Sai dai rawanin Malamai daban, haka na sarakuna daban, haka tsofaffi shima daban. Rawanin sarakuna shine yafi ko wane rawani girma don nasu har mai kaho biyu akwai. Sai rawanin Malamai shima yana biye da na Sarakuna, sai na tsofaffi shikam wani lokacin ma zaka gashi dai wani daƙun-daƙun dashi. A takaice Rawani wata sutura ce da ake ado da ita a kasar Hausa wadda mafi yawanci mutum ukun na kasa sunfi amfani da ita. .Sarki .Malamai .Tsofaffi

Rawanirawani
Rawani
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na headgear (en) Fassara

Manazarta

Tags:

HausaHausawaSarki

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

LaberiyaMafarkiWasan kwaikwayoMaryam Abubakar (Jan kunne)Al Kur'aniRFI HausaAliyu Ibn Abi ɗalibKwalejin BarewaJerin ƙauyuka a jihar KebbiAljeriyaAdabin HausaYakubu Yahaya KatsinaBukukuwan hausawa da rabe-rabensuSalihu JankiɗiYanar gizoNejaTanimu AkawuZogaleShu'aibu Lawal KumurciMaryam Bukar HassanHikimomin Zantukan HausaShareefah IbrahimHauwa MainaAttahiru BafarawaCarles PuigdemontHalima Kyari JodaCiwon Daji Na BakaDubai (masarauta)MaƙeraAnnabawakasuwancin yanar gizoLarabawaAbdulwahab AbdullahShugaban kasaJamila HarunaSamkelo CeleƊariƙar TijjaniyaTsabtace2020FatanyaAgadezAskiJa'afar Mahmud AdamCristiano RonaldoZintle MaliNonoLarabaYankin AgadezAsturaliyaKanunfariMarizanne KappShahoZainab AbdullahiImam Malik Ibn AnasNondumiso ShangaseFloridaMiyar tausheItofiyaWarri TimesMaɗigoMutuwaAminu Waziri TambuwalAlqur'ani mai girmaJerin mawakan NajeriyaAbba el mustaphaAfghanistanHassana MuhammadEvani Soares da SilvaMuhammad gibrimaTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100ImaniHassan Usman KatsinaAnnerie DercksenMohammed Danjuma Goje🡆 More